@_yalwanewshausa: Ƴar Gombe ta lashe gasar Al-Qur’ani, ta samu kyaututtuka masu tarin yawa! • Hajara Ibrahim, ‘yar Jihar Gombe, ta samu gagarumar nasara a gasar karatun Al-Qur’ani ta ƙasa da ƙasa da aka gudanar a Jordan. •Domin karrama nasararta, Gwamnan Jihar Gombe ya ba ta: 💰 ₦5 Million 🕋 Kujerar aikin Hajji 🎓 Cikakken tallafin karatu daga BSc har zuwa PhD • Nasarar Hajara abin alfahari ce ga Jihar Gombe da Najeriya baki ɗaya. 🇳🇬❤️ #BillionViewsChallenge #viral #viralpost #foryou #creatorsearchinsights

YALWA NEWS HAUSA
YALWA NEWS HAUSA
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 13 August 2026 07:55:01 GMT
365214
60595
1451
1055

Music

Download

Comments

shaaban.skindocto
sha’aban skindoctor@ :
Ai irinsu hajara a Nigeria sunada yawa Sosai Allah yakarawa karatu albarka congratulations hajara
2026-08-13 09:15:14
412
ummu.abutturab
Zainab Aliyu :
Allah yasa tawa hajara ibrahim din ta kasance mahaddaciyar Alqur'ani🤲
2026-08-13 12:59:16
150
ummumubarak0
Saddiqa muhammad :
Masha Allah congratulations
2026-08-18 19:02:07
0
user326662051702
ummuh haidar💕@ :
Masha Allah am happy
2026-08-17 21:02:46
0
080pureheart
💞💞💞Queen Faris💞💞💞 :
congratulations my dear may your victory locate my unborn child 🤲🙏
2026-08-13 21:10:15
22
alaminbichi1
Al, Amin Bichi :
Amma Idan babu damuwa inasonta fah serious 🤐🥹
2026-08-13 18:53:46
28
ummu.amna2
ummu Amna :
Allah yasa yaran mu su zama kaman ke hajara, congratulatios, Allah ya karawa rayuwa albarka
2026-08-13 14:21:46
38
najeep_kameelu
Najeep kameelu :
Da zan sami yarin yarnan wlh da na aure ta🥰🥰
2026-08-14 06:29:34
5
baahirbukar7633
Bashir bukar :
masha allah my allah reward your oll muslim
2026-08-14 05:25:10
8
ms.kiddies.wears
MS KIDS WEARS By nafs :
Allah yasa yarinyarta itama tazama mahadacciyar alqurani 🥰Barakallah
2026-08-14 16:22:33
14
msgsport99
msg sport :
Alhmdllh alhmdllh Allah y cigaba d bada nasara
2026-08-13 10:47:26
19
hajara.ibrahim765
Hajara Ibrahim :
Hk yakea naji dadi sosai nm sunana hajara Ibrahim
2026-08-15 16:28:43
5
deanfulani
@DEAN~FULANI🤞🫶🤝 :
that's good of you hajara
2026-08-13 16:14:42
9
masaudu69
masaudu99 :
Allah yasa tawa hajara ibrahim din ta kasance mahaddaciyar Alqur'ani🤲
2026-08-13 18:41:37
7
mafanskitchenluxurykano
Mafan’s kitchen luxury :
Congratulations dear🥰 karatun ta akwai dadi wlh
2026-08-13 09:27:41
10
hassansas326
Sars-AMV :
Kur ani,Dadi ,Allhkasa mushiga ceton Kur ani👏
2026-08-13 10:16:00
6
kulosdelight
kulosdelight :
Masha Allah Allah ysa albarka 🙏🥰
2026-08-13 10:53:24
5
amcyfreshdecoration
Amcyfresh deco&more :
Masha Allah Allah ya sanya alheri Allah muma ya ci da yaran mu saboda manzon Allah saw 🤲😭
2026-08-13 09:54:52
7
ummuaymancollectionndmo8
Safarau Musa :
Ma sha Allah Allah yayimata Albarka Allah ka bawa yaran mu irin wannan masara arayuwarsu y rbby albarkacin alqurani me tsarki Dan hasken fiyayyen halittu Annabi Muhammad s a w
2026-08-13 10:48:33
6
gombe.state1
gombe state :
good morning my sister 🙏🙏
2026-08-14 08:06:29
3
aisha_azzahrah
Azzahrah :
Masha Allah 🥰
2026-08-15 20:50:10
3
zeeee336
gee&xee :
Ameeen yh rabbbi masha Allah
2026-08-14 16:58:10
2
classydee3
Classydee :
Alhamdulillah
2026-08-14 11:29:16
2
dawiyyatfadma4
dawee🫶🏽🥰 :
Allahu Akbar Congratulations
2026-08-15 16:40:14
1
To see more videos from user @_yalwanewshausa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About