@yarmama359: My final choice ❤️ Kai ne mutumin da zuciyata ta zaɓa, ba don babu wasu ba, amma saboda babu wanda nake so kamar kai. 🥹❤️ Kai ne farin cikin zuciyata, nutsuwata, kuma mutumin da nake fatan ya kasance tare da ni har ƙarshen rayuwata. 💍🥰 Idan aka sake bani damar zaɓar wanda zan so, kai zan sake zaɓa—har sau dubu. ❤️ You are my final choice, my forever love. 🫂❤️👑

𝐘𝐚𝐫 𝐌𝐚𝐦𝐚
𝐘𝐚𝐫 𝐌𝐚𝐦𝐚
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 13 August 2026 08:00:50 GMT
41481
1471
6
508

Music

Download

Comments

abdullahiadamu41
Abdullah Adam usman :
allah my best choices
2026-08-23 15:07:57
2
fahat.t.magu
fahat t magu :
Allah sa
2026-08-25 09:03:24
0
ouuuaryan0
Ouummu Aryan :
please copy
2026-08-23 11:15:10
0
mrsfatima09125147651
yar mamanta💗💗 :
Dan Allah kidiga Sa saving
2026-08-16 20:57:16
0
To see more videos from user @yarmama359, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About