@hajeer144: #foryou #hajeer144 #arewa__tiktok #viral #hausatiktok @Balaraba Karaye3

Hajara Ibrahim Ahmad
Hajara Ibrahim Ahmad
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 13 August 2026 08:29:24 GMT
253626
26627
454
3292

Music

Download

Comments

nurakhaleed459
nura bkhaleed :
Kullum sai nai mata amma nagaji gobe mah zan karbo kudima wlh
2026-08-14 23:50:10
28
safiyanuadamu600
Safiyanu Adamu :
wanna haka yake yar uwa idan kina da mijin Allah y baki zaman lfy idan Kuma baki da aure Allah y baki mijin nagari
2026-08-13 08:40:33
40
mijinyarinya876
MIJIN YARINYA IN SHA ALLAHU :
ni idan ina gayamata gaskiya ganintake ina takura mata gashi nakai kudin aure gidansu wlh da ace bankai kudina gidansu da sena rabu da ita hmmmm allah yabamu mata nagari
2026-08-15 01:03:00
7
umarabubakarsul57
umar m tsamiya :
gaskiya alhamdulillah ina faɗa mata zatace inyi hkr ta daina
2026-08-15 08:16:31
6
a.said090
Dan kasuwa :
ni wlh Ina gaya mata Amma wlh gani take na takura mata in ga hakura zanyi da ita na fara tuna nin haka
2026-08-14 09:18:38
8
mhmmd_mubarak_assalafiy
mhmmd_mubarak_assalafiy :
Tabbas wannan gaskiya ne😭😭💔
2026-08-15 07:28:53
4
danhajiya413
dan hajiya :
Alhamdulillah tabbas na samu matar data dace dani wlh bata da damuwa ko kadan wlh 🥰 Allah ngd ma🙏
2026-08-16 00:03:24
5
wwwfirstborn
(BN.Introvert)🤗💯 :
Kullum saina gaya mata kuskurenta wlh
2026-08-14 22:23:29
4
rukayya.muhammad046
Rukayya Muhammad :
gaskia ne gyara Kam Ina shansa always
2026-08-13 15:29:39
6
kingabbaty69
KING ABBATY :
Allah yayiwa rayuwa albarka sister 🤍
2026-08-24 01:20:25
3
khadijaadambaita
khadeejarhbaita@2422 :
topah Allah y sa mudace
2026-08-15 13:18:43
1
umarbokaje
umarbokaje :
wlh har nakai kayanta wajan dinkin lefe amma nafasa domin gobe na nake dubawa dana yayana gashi yanzu nayi aure har anyeye yarona alhamdulillah
2026-08-18 21:54:24
0
ayjatau01
Yusuf Aminu :
wallahi kina pada masu gaskiya...Gsky wanda zae Aureki ya huta tunta naga kin pahimci rayuwa sosae
2026-08-13 13:44:13
8
abklelesolar8
ABK lele solar ☀️ :
hmm Allah yasa mu dace 🥰🥰
2026-08-15 14:42:45
2
ameerahmjr1
Ameerah mjr :
Tou allah mungodema🙏
2026-08-15 19:34:41
2
ahmadrufee
Ahmad el, Rufa'i :
gsky ne hajiya hajars
2026-08-15 03:18:47
1
user3378526725714
fatma :
gaskiya ne sister Alhamdulillah alhamdulillah 🙏🙏🥰
2026-09-14 02:14:54
1
habibumohammed75
habibumohammed5686 :
maryama
2026-09-14 08:32:14
1
alameen.auta
ALAMEEN AUTA :
wannan gaskiya
2026-08-13 08:42:14
3
kamaluabubakar806
kamalu wasagu :
akula da sallah Dan Allah
2026-08-16 22:34:37
2
auwalsmallpox3
Auwalsmallpox :
ina cikin zuchiyarki 😍😍😍💞💞💞💝💝💝
2026-08-13 09:08:52
3
jauroyahaya727
Jauro Yahaya :
kihuta
2026-08-13 12:40:39
2
hassankundy
HASSAN KUNDY :
ni wlh na gayamata bazan kara mata fada ba
2026-08-16 22:10:48
4
ceo__smandela
salisu__sulaiman :
wllh inna fada mata amma sai taga ina takura mata
2026-08-14 13:56:17
4
user3058711271694
user3058711271694 :
wannan gaskiyane ,yar garinmi
2026-08-14 17:29:53
1
To see more videos from user @hajeer144, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About