@abupaki_global: Ka ci bashin EasyBuy, OPay ko Monie Point? Kuma suna ta kiranka har weekend? Kalli bidiyon ka ga abin da za ka yi! #abupaki #TechTips #HausaTech #Nigeria #PhoneTips
wannan bashin ai masifa ne insha Allah Bazan Kara ci ba
2026-08-27 15:04:59
72
miemie🥰 :
Allah ubangyiji yayimiki albarka sun addabeni wallahi Har dare😢😢😢
2026-09-10 08:53:44
18
Lameen ⚡ :
kuma sabida banso sukirani Sai kuma su hanani receiving others unknown numbers,
2026-09-24 09:30:17
17
💫مصطفى حسين🕋 :
A kiyama kuma pa ???
2026-08-13 15:45:09
67
Mls Khalifa :
To ta yaya zakayi block nasu a kabari ?
2026-08-31 19:57:38
34
𝒮𝒶𝒹ℯℯ𝓆🎭 :
idan kayi block kuma kai dan kasuwa neh wani unknown number xai kira ka ba xai shigo bah pah kayi loose customer
2026-09-09 23:47:26
14
mumsalka4 :
Pls ta iPhone fah 😂
2026-09-10 18:44:39
10
4G.FEEZERH :
Da palmpay suka dameni inci bashi aiko naci suka takuramin da kira suna kira sai insakamusu dj audu yanzu daii sunqyaleni ina sararawa 😂😂
2026-09-10 03:03:21
8
Teemasad :
nace masu na rasu 😁
2026-08-28 16:07:14
9
babuwa :
nifah suna so subani bashin million uku
2026-08-13 19:49:01
10
MILITARY 🪖 :
wllh tunda nasa kirana sukeyi
amma ba da muwa zan karya sim din kawai
2026-08-13 18:12:08
8
chops_by_naanah :
Allah ya miki albarka
2026-08-14 07:40:12
2
AMTEX INVESTMENT NIG LTD KWARI :
To ke menene amfanin wannan video din?
2026-08-13 16:53:59
22
Nuhurashford :
masu Samsung fah
2026-08-30 22:06:45
0
UmarFaruk :
Bashin opay ko musifa
2026-09-01 23:37:30
0
JANI REFRESHMENTS-24 OURS COLD :
Wlh har number mata ta suke kira
2026-08-13 16:25:46
7
Maimota Home Gallery :
Wannan ba na masu Neman kudi bane..Sai dai wadanda suka gaji da samun kudi Amma muda koda yaushe muke jiran new customer su neme mu tayaya zamu rufe unknown numbers calls
2026-08-13 15:40:46
5
صدام sk one :
Muhammad Rasulula yansuzakaga masoyana ANNABI
2026-08-14 07:16:08
17
Best Cakes&Snacks In Gusau :
2026-08-29 11:12:57
0
🛡it'z dan borno🛡 :
naranseda allah shekara 2 da wani abu sukayi suna kirana wlh yau dinnanma saida suka kirani marasa zuciya kawai 😂
2026-09-26 20:52:26
0
musa s mhd :
insun kamota dan allah ayi tagen dina
2026-09-10 21:52:10
0
Uwaesu Imam :
wlhi suna damun mu... kamar bazamu biya su ba..😂😂
2026-09-11 17:49:32
0
yumna_c22 :
2026-08-15 14:03:10
1
Lastking :
abiya dai
2026-08-14 18:31:17
1
To see more videos from user @abupaki_global, please go to the Tikwm
homepage.