@autarh_lyrics: #Autarhlyrics #goviral #viraltiktok #lyricsvideo #arewa__tiktok

Autarh lyrics
Autarh lyrics
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 13 August 2026 10:43:42 GMT
98212
9970
61
659

Music

Download

Comments

ummeetah8173
ummeetah :
Wai iPhone ba,a canja ringing ton ne
2026-08-14 15:46:58
8
saudat___0
Saudatu___ :
Wayyo soyayyata ❤️🥺
2026-08-14 16:09:08
11
_meenaart_
Ameenatou🦋💕 :
wannan wakan har yafi min har Abadan dadiii🥰🥰
2026-08-15 18:57:51
5
hajhibnern
Hibnern luv :
pls amma wakar nan baa sake ta ba ko?
2026-08-16 07:02:36
4
babe_89
_bae :
Dama de anyi niyyan kasheni ne da aka sako wakan nan dede lokacinda akayi breaking heart dina🥹 inaji se kuka😭😭😭
2026-08-19 00:05:06
1
a.m.al_mufeed.aba
A.M AL_MUFEED ABAYA GALLERY :
Rabbu k kara mana kaunar ANNABI 🥰🤲🥰
2026-08-15 15:54:09
4
nazifaadam282
baiwar Allah :
hmmmmm dan Allah kidaina sani kuka 😭😭😭😭😭
2026-08-15 23:33:17
0
beautygmail.com19
Mrs unknown 😢💔🥹 :
wakar nan nasani kuka da tunawa da missing man na😍😍😍😍
2026-08-20 11:29:50
1
maman_mustyy
Subbey Kudikasa :
wallahi inason wnnmm waqarnm
2026-08-14 15:58:19
3
maikilofx
AbubakarFx :
dole nasa wannan a ring tone
2026-08-14 14:15:41
2
shaawabello8
shaawabello :
uhmmmmmmmmmmmm🥰🥰🥰
2026-08-18 10:33:28
0
safiyyababangida2
safiyya :
Ya Allah 😭😭
2026-08-19 14:45:45
0
user847754819103
Dijah mukhtar :
ga abun sawa a status ba dama saboda inada kishiya komai nasa sai ache da ita nakeyi 😭😭😭😭😭
2026-08-19 17:51:41
1
ashbell670
@Ayshat :
wlhn ina matukar sonsa amma ya yaudarenin an masa baiko da wata wayyo Allah na shine farin cikin rayuwata amma na barwa Allah
2026-08-20 16:51:28
0
aishatumuhammadmu92
💕Ayush💕 :
Mijina kawai nk gani a idona kmr ina reramai wann waqar 🥰🥰🥰
2026-08-17 05:58:57
0
realautancy5
🌹Autan babah007🌹 :
😭😭😭wlh kuka nk innaji
2026-08-15 12:01:59
1
hajhibnern
Hibnern luv :
sunan ta pls
2026-08-17 20:17:38
0
golden_tooth001
liquideasset :
hakika Ina cike da rudani da fargaba acikin rayuwa Sakamakon rabani abar kauna ta 😭😭😭😭 💔💔💔💔💔
2026-08-20 22:43:59
0
smaila7427
[email protected] :
yes my husband you are my love always and forever BABA NUHU
2026-08-13 10:51:29
3
prettyhameeda2
HAMEEDERH :
wlh Ina son wakarnan💯❤️
2026-08-13 22:04:27
2
aboubacar.mamane1
Aboubacar Sadiq 🥰 :
Gaskiya ina jin kamar in fara soyayya amma ina tsoro 😌
2026-08-14 20:20:43
3
abdul.yusuf9648
Abdul Yusuf :
Dan Allah wani yabani muguwar shawara
2026-08-14 21:23:43
0
khalifaliyu
Nasiha :
Kaji karya 😂😂wai
2026-08-16 08:23:00
0
mataryayata
matar yaya✈️🫶 :
💘💘💘
2026-08-13 18:27:22
1
To see more videos from user @autarh_lyrics, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About