@aishaawaisu6: Replying to @kujerms yau naje gun gwogo😀

Aysher glam🌸
Aysher glam🌸
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 13 August 2026 12:36:02 GMT
352245
42824
2390
3609

Music

Download

Comments

lawi.khalipa1
khalipaskaya :
Allah sarki rayuwa 😭 Allahumma Allah yayimata arziqin gamawa da duniya lafiya bijahi shugaba saw
2026-08-13 19:00:03
737
yusee.musa
Yusuf musa :
wllh kamar nayi kuku sabuda muma wataran haka za mu kuma
2026-08-13 19:53:02
295
danmadrid19
Dan Madrid :
Wallahi Burina Naje Madina 🥺
2026-08-14 05:33:29
51
mommyaisar0
Fatima Alibaba :
wlh nasha dariya saita juya taci wai zatazo😂😂😂
2026-08-13 19:04:17
179
_____xaynerb
Zainab Alhassan :
I miss my Grandma 😭😭😭😭😭
2026-08-14 09:21:39
1
youngalhaji1111
Young Alhaji🦅🕋🕊️ :
Gwoggo tashiga hannun Yan yau😂😂
2026-08-13 22:43:23
93
abdulkadir.kadosk
Abdulkadir Kadosky :
Gaskiya domin Allah ba'a kyauta wa goggo ba zamuje kotu😃🤣
2026-08-13 20:43:40
162
abdulkader.k..k
ALAJI K K :
kai wllh gwago kyakkyawace
2026-08-13 20:58:32
119
hajaraimaigari1
Ayaah 🦋🌹🧚 :
nasara dariyar xanyi ko jimami 🥺😂💔
2026-08-13 20:48:31
38
elnaf04
El-Naf :
this is not jook, a lesson for us to prepare for old age life challenges
2026-08-14 04:17:11
60
jamilugbichi
jamilug bichi :
justice for Gwaggo🤣
2026-08-13 18:55:58
50
tietyssignature
Tietys-Signature👗 :
😂😂😂😂 Allah ya kara lfy goggo
2026-08-13 19:16:57
2
waadclothingbrand
WA'ADCLOTHING BRAND & BESPOKE :
Allah sarki rayuwa me cike da darasi, amman se me hankailne ze fahimta Allah yasa gwaggo ta cika da imani Allah kuma yakaramata lfy
2026-08-13 23:01:27
98
gaddafiabdurrazaq
Gaddafi 006 :
wllh tsabar soyayya abunda kukayi narasa irin farinciki da yabaibaini Allah sarki
2026-08-13 18:43:38
58
abdullah.ismail.ab
Abdullah Ismail Abba :
😢😭😢 this life
2026-08-13 19:47:56
1
saudatabubakar4
ziro tension :
agaida guggo🥰🥰
2026-08-13 19:25:15
2
yarizalah
🫧🦋 Yar Izalah🦋 🫧 :
Allah sarki ta juya kuma tana baki labari 😅
2026-08-13 19:43:04
45
bintu.rasoul04
Fatima bintu :
justice for goggo🫢😄😢😭😭😂😂😂
2026-08-14 08:30:06
2
khalidmuhd91
Khalid Muhammad :
Allah yasa muyi tsufa mai albarka
2026-08-13 19:43:06
40
hauwauawaisu882
jiddah💘 :
please next😄
2026-08-13 12:53:32
5
kabirabdullahi309
kabirabdullahi309 :
Mashaallah wlh dariyar gwaggwo yasani nishadi Allah yasa kicika da kalmar shahada gwaggwo
2026-08-13 19:50:42
22
babatilo2020
🕸Baba_tilo🕸 :
Goggo once said…😂
2026-08-14 01:45:06
6
official001zy
legend police 1132🛺🛺🛺 :
Allah sarki gwaggo Allah ya Baki aljannah
2026-08-13 23:09:24
6
abuibnhassan
Abuibnhassan :
Allah sarki googonmu,rayuwa kenan shifa stufa kowa da irinnasa
2026-08-13 19:01:16
9
liyarhtou
liyarhtou :
Dan Allah kubani dama nayi wafati 😂
2026-08-13 18:47:32
6
To see more videos from user @aishaawaisu6, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About