@umar.mai.kirarin: ❤️ Ya Rasulallah ﷺ Ba mu gan ka da idanu ba, amma ƙaunarka ta zauna a zukatanmu. Allah Ya sa mu kasance cikin masu bin Sunnarka da gaskiya. اللَّهُمَّ صَلِّ وَسَلِّمْ عَلَىٰ سَيِّدِنَا مُحَمَّدٍ ﷺ 🤍 #islamic_video #umarmaikirarinannabi #hausa