@jikan.gwogo: Gwogo 😄

jikan.gwogo
jikan.gwogo
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 13 August 2026 13:16:37 GMT
1337397
172448
5149
6296

Music

Download

Comments

journaa_ii
Ibrahim Ahmad Yahaya :
Iyayenmu Dake Kwance Cikin Kabarii Allah Ya Kara Jaddada Rahama A Makwancinsu 😭🤲
2026-08-13 22:41:28
2079
maryamabubakar.com
maryamabubakar :
daga Gani kaka da anyi kyau Masha allah 😂😂
2026-08-13 19:54:16
1424
ummu_comedy1
OUM IKRAM :
Allah yayima iyayanmu bishara d gidan aljanna
2026-08-14 07:55:47
1010
matarhubbylove5
🥰D😍R💊💉F💖A✨M❤️I🍎L❤️A :
wlh sai kika tunamin da mamana Allah ya jiqan ki uwata gari
2026-08-13 19:31:16
773
mijin.yawa0
Mijin yawa🥷🏻 :
Allah yashir yeku
2026-08-22 23:03:58
0
zahraddeenmusa7
Zahraddeen musa :
dole nayi following Dinki wllh
2026-08-22 15:52:40
1
sawwama7
sawwama7 :
Allah sarki harna tuna da kakata Allah ya jikinta da Rahama 😭
2026-08-13 20:07:57
250
almustaphaibrahi65
Almustapha Ibrahim :
wllh wannan rayuwa tayi Albarka ubangiji ya kara mata lafiya 😊
2026-08-14 22:27:33
354
haruna.m.sa.adu
Haruna m sa adu :
my love 💓ykk
2026-08-22 21:41:16
0
maicapacity009
Hamid.gul.🇳🇬🇷🇴.☠️🦅 :
Sorry life
2026-08-22 20:37:34
0
abubakarnuruddee769
(sadeeq) :
Goggo once said 😂😁
2026-08-13 19:46:44
44
fatimamusa47318
zarah 🌺 harbau :
Muhammad rasulilah s a w 🌺💞🌺
2026-08-15 17:51:14
159
yaronsoja35
Yaron.soja🥵🍑💝🎉💯🫣 :
Da Ina Raye da nayi maki coming 😂😂😂
2026-08-23 00:36:55
0
musayaumusa15
Musa Ya'u Musa :
Allah sarki wato ko mutuwa Bata zo ba Akwai Tsufah ubangiji Allah Yasa muyi karshe me kyau🙏
2026-08-22 06:02:08
7
waleed_prime001
Waleed_Ibraheem001🖤🦅 :
matata ta gudu ta barni da yaya 12 ya zanyi dasu
2026-08-16 10:44:19
16
jameelsanija
Jameel Sani :
Allahu Akbar
2026-08-21 23:27:40
0
sadisbranddd
Halimatou🫧🦋 :
Wallahi burina inje Madinaah 😭
2026-08-17 13:49:36
19
nassapdou
Nasir B Abdullahi :
Wannan akwai shaqiyan jika 😂,Allah Yaji kan iyayenmu da kakaninmu...Ameen
2026-08-16 22:00:03
6
jafarsakaadamu
Ja'afar Adam :
Wanna abin Aya ne
2026-08-15 09:12:41
8
isahgaladima3
isahgaladima3 :
Masha Allah. Alhamdulillah. Kyawawan kalamai. Tsufa mai kyawo. Zuciya fal da alkhairi. Allah Ya ƙara wa Goggo lafiya da aminci.
2026-08-13 21:16:39
203
ummi6969
user2246507893611ummi6969ha :
Wllh gwogo tafiki kyau 😂
2026-08-14 11:32:16
59
oum.musaddiq35
OUM MUSADDIQ💕🎉🎊💓🫂 :
tsufa labari😂
2026-08-13 19:56:42
156
bigg_abbah
꧁Bigg~Abbah꧂ :
Angama burgeni wallahi tallahi Nawa babu ko gudaya duk sun koma ga allah ubangiji allah yaji kansu da rahama da Duk Musulmin duniya
2026-08-15 23:24:23
7
mafiaontop65
official m💰🦅💯 :
Allah sarki kintina mun da kakata Allah ya jikata da rahma tarigamu gidan gaskiya dan Allah kumata addu.a😭😭😭
2026-08-13 20:23:24
74
ibrahimmohammedad0
king~ib :
Iyayenmu Dake Kwance Cikin Kabarii Allah Ya Kara Jaddada Rahama A Makwancinsu 😭🤲
2026-08-16 14:29:06
10
To see more videos from user @jikan.gwogo, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About