@ummee_bukar01: bansanki asalima bantaba ganinkiba 🥹Amma wlh Allah naji mutuwarki. Allah ya jajja da rahamansa agareki 🥹

MADAYYANA COLLECTION 🥀💍💎🥀
MADAYYANA COLLECTION 🥀💍💎🥀
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 13 August 2026 17:53:34 GMT
236976
5145
721
290

Music

Download

Comments

matarmijinta014
matarmijinta014 :
Allah yasa halinta Na duniya ya bita har cikin kabarinta 🤲
2026-08-14 21:26:56
98
moh___zyynsanee
Moh___Zyynsanee :
Zan iya kulle account din wllh👌
2026-08-15 08:25:53
16
ehmarn1
Ehmarn🕊️❤️ :
Allah sarki sayyada 🥹 wallahi ni business nke posting amma naji natsani TikTok yanxu 🥹😭😭
2026-08-14 13:06:15
20
fulanee75
🧕FULANEE🦋 :
Naji Mutuwarta Wllh🥺🥺🥺
2026-08-14 09:26:37
8
yaro.ne0
yaro ne :
baza a lalata BA wllh
2026-08-14 22:33:47
3
aysha_adam0
aysha_adam0 :
shiyasa har kullum akeso ka aikata alkhari sbd halinka Mai kyau d Mara kyau mutane bazasuki fadaba , Allah yasa muyi kyakkyawan karshe
2026-08-14 22:22:36
5
h_y_d_a_a_r
B̆̈Ŏ̈Y̆̈𝔽RI̾EN̥ͦ𝔻🇳🇬🇪🇸 :
mala'iku sungama komai ai, Allah yasa mudace kawai
2026-08-15 09:15:48
5
user54422361380336
fatin Ahamd :
hmm mutuwa dayace allah yajikan mubakidaya Amman wann yazama darasi agaremu
2026-08-15 00:54:02
3
ladoski07
ladoski🔥✅ :
Uhmm baiwar alla shifa alla ba ayimasa wayo 🥺
2026-08-15 10:58:03
2
aliyu6588
ALIYU A.K :
Allah sarki nima yanzu naje nayi following dinta😭😭
2026-08-17 09:18:18
1
funnyzone299
real sigmaa :
Saura ke.
2026-08-15 05:08:07
2
6eshart
Ayshaertu09 :
Shifa Allah mai girma bayaso kana aikata barna kuma baka boyewa bayaso kana alfasha Kuma kana nunawa yanzu da ta sirrin ta aikin ta mara kyau to iya tsakaninta da Allah ne kadaii, Allah mun tuba🤲😩😭
2026-08-15 21:36:00
5
sir_smart07
SIR_SMART_BACKUP :
Wayace tayi ?
2026-08-14 22:52:45
3
gidagida52
YUSUF :
Wallahi bazamuyi mata addu a ba
2026-08-17 09:37:18
2
shaga_gombe001
SHAGA_GOMBE-001💀💀 :
Allah ya Kai mata abun ta kabarin ta Amin🙏
2026-08-16 22:57:37
2
malo0015
ALIYU GARBA 001 :
Saboda me
2026-08-16 13:40:01
1
teemah.small.111
Fatima aliyu yusif ❤️❤️ :
Allah yasa aljanna ce makomarta
2026-08-15 15:24:12
1
daudadanindiyagmail.com5
dauda danindiya :
Allah yasamudache
2026-08-14 21:45:49
1
ibeealtine
ibeealtine :
wannan hali nata allah ubangiji ya kaimata a kabarinta amin🙏🙏🙏🙏🙏
2026-08-14 22:28:48
1
computer546
Ameenu computer🦅⚽ :
Nawa zaa bani walhi zan lalata shi walhi
2026-08-16 11:25:12
1
ohmerfharouq001
Ohmer_fharouq🚀💔 :
In sha Allah haka zasuyita mutuwa, suje su tarar da abunda suka shuka
2026-08-15 07:50:26
1
user3753750290959
Abba obertone :
shine abinda ake gudu dama ama shedan yai ta zugasu suna abinda bai kamata ba Allah yasa mugama da duniya lafiya
2026-08-15 04:57:12
2
twinslovejr
💦 :
Wllh ni bata bani tausayi wannan rayuwar ma kowa yayi yakansa Mukula da tsakanimmu da Allah mugyara kurakurammu muyiwa kammu fatan alkhairi
2026-08-15 10:50:27
3
ceom_majorscollection4
ceom_majorscollection4 :
Hmmmm irin ranan da ake gudu kenan 💔😭😭😭
2026-08-15 00:43:53
2
zara.storytime
Zara storytime🦋🫧🧃 :
Dan Allah fa Gaske da rasu 😳😳
2026-08-15 00:30:08
2
To see more videos from user @ummee_bukar01, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About