@barr_bash: Ku kula da wannan damfarar!

A.M Bashir, Esq.
A.M Bashir, Esq.
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 13 August 2026 18:08:43 GMT
14668
1319
81
211

Music

Download

Comments

ibrahim_quasi
IBRAHIM QUASI :
Diamond project
2026-10-06 11:53:32
0
de.blessed22
De Blessed :
diamond project
2026-08-21 00:44:12
1
abidoka253
abidoka563 :
kwana biyu bana jinka Ina fatan kana lfy
2026-08-13 21:12:20
2
assiddiqu01
Assiddiqu 001 :
labuena vida
2026-09-29 21:43:04
2
midlandpark007
Midlandpark007 :
irin su la vida knn
2026-09-30 23:01:59
1
aminuabg4
AMINU ABG :
wlh nima sun damfareni kuma nayi registration 15K.sunan kamfanin NEOLIFE COMPONY Kuma har niffita babu abinda nasamu sai meeting kawai akeyi kullun na tsiya
2026-08-14 17:56:19
0
rufai.boutique
Rufai botique :
Na fada wanan yanayi A 2021😂😂.
2026-08-13 22:25:12
2
nakowa.1.coiffure0
Nakowa coiffure 🇳🇬🇳🇪🇳🇬 :
ngd
2026-08-13 21:57:23
1
auwalumau1973
barr. Auwal⚖️⚖️ m :
thank you sir 👍
2026-08-13 19:21:32
1
ibrahimsmen2
SMEN 🚀🚀 :
Allah yasaka da alkairi
2026-08-13 18:42:07
1
ali.harun.6868
Muhammad 6868 :
wllh gaskiya ne abokina Saida andamfarishi da million daya da dari uku wllh 🤲🤲
2026-08-14 10:01:41
1
rabiu.idris.wanza
RABIU IDRIS WANZAM :
gaskiyani Nima anyimin haka
2026-08-13 20:53:43
1
res_pect_001
RESPECT :
Nikuma neo life ne suka gayyaceni naje, Amma banyi register bah
2026-09-04 10:50:22
1
salisuabdulmumin5
Dealer :
wllh Nima nashiga ammafa basusamu damaba
2026-08-14 10:35:27
1
habilasanikaraye
HABILA YARON MANYA KARAYE :
gaskine wllh nima haka Akayiwa kanina
2026-08-13 18:57:55
1
ussydaheeru0
ussydaheeru0 :
Aeni naje irinsu yafi a irga thank God bantaba Register ba
2026-08-13 19:18:32
1
abidoka253
abidoka563 :
A SLM ina woni sir ya aiki Dan allah inada tambaya game da takardar Power Anthony yada ake amfani da ita da kum amfaninta adokar kasa nagode Ina maka fatan alkairi ayi tagin nawa please🙏
2026-08-13 21:13:34
2
auwalumau1973
barr. Auwal⚖️⚖️ m :
wllh anyimin haka
2026-08-13 19:20:18
1
shamsualma003
S H M S A L M J R 003 :
wlh wlh yanzu haka yaran garinmu su uku suna Abuja kusan wata 5 basu dawoba kuma wlh sun biya kudi sosai
2026-08-17 01:50:30
0
ismailabdullahi102
Dan Fulanin Lfy :
bring two person business
2026-10-03 22:03:48
0
auta_ne_prints
auta_ne_prints :
Barrister ynxu idan inason kudina su dawo akwai hanyar da zanbi
2026-10-07 01:34:37
0
muhdabdull02
Abdull⚡ :
Wlhy sunso su damfare ni amma Alhamdulillah Allah ya Kare ni. 🥰
2026-10-03 21:21:20
1
auta_ne_prints
auta_ne_prints :
labuena vida 🤣🤣 wllh 200k a zaria road Amman dai naga gwamnati ta kore su
2026-10-07 01:33:16
0
habibuyahaya2
Abuu Abdirrahman :
Babar matsalar shine idan kace zaka kaisu kotu to fa duk yan uwanka ne ko wadan da ka yarda dasu ne kakai kotu domin dama wanda ka sanine zai gayace ka ka shiga wallahi wani malami ya taɓa shigar Dani irin wanan Allah ya kareni ban saka kudi da yawa ba
2026-10-07 11:16:50
0
muhammadabubak8000
muhammadabubak8000 :
wallahi wallahi hakane nima naje meeting yakai sau 2 Amma karyace abun
2026-10-01 08:27:39
0
To see more videos from user @barr_bash, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About