Allah y’a karemou da chairin kichi ya allah Douk Wanda ya noupeni da mougoun niyq à koma kansa soubhanallah
2026-08-16 15:02:50
1
XEE NASH3 :
Ya Allah Karkabani ikon cutarda kowa a rayuwa 🙏
2026-08-14 01:29:45
277
Fatima Yelwa :
Subhanallah, may Allah continue to guide us to the right path ameen.
2026-08-16 10:12:24
0
feenarh_MD :
next please
2026-08-16 05:50:51
0
BillNurr✨❤️ :
Innalillahi wa inna ilaihirraji'un 😭😭 Allah na roqeka duk wanda yayi mana mugun abu ka Maida mishi ka saka mana ya rabbi, Wlh duk wanda yamin mugun abu da wanda nagani a zahiri da wanda bansani ba bazan taba yafewa ba
2026-08-14 06:30:38
231
maman ameer abdullahi :
next please
2026-08-16 20:27:19
0
riyama 234 :
Next pls
2026-08-16 09:32:10
0
firdausi Ibrahim :
part 3 please
2026-08-16 17:14:46
0
maman ayush :
Allah ya tsare mana imanin mu 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲
2026-08-13 22:59:30
32
mijina💞💞 aljanata💞💞 :
ya allah kabani kichiya me imani da jin tsorone alh part 3
2026-08-13 20:20:54
100
BEST CAKE IN HADEJIA🧁🍰🎂 :
Asa mutum yaci naman jikinsa, Subhanallah 🥺
2026-08-14 10:24:13
23
Dr.leemah YOBE :
dgske anayi muji tsoran allah muji tsoran kishiya😭😭😭😭😭
2026-08-16 09:27:18
6
@hauwaumar237 :
Allah ya isa duk wata hauwa
2026-08-14 00:32:53
39
phannah :
Ya Allah kabarmu da imanin mu duk wuya duk runtsi 🙏🤲
2026-08-14 11:46:53
17
candybarskn :
Innalillahi wa inna ilaihirrajiun kai😭😭😭😭ina tsoron asiri ubangiji Allah ka tsare mana imaninmu,masu yi Allah ya shirya su
2026-08-15 20:54:02
10
siddiqah21 :
Allah kasa mufi karfin zuciyar mu 🙏🏻🙏🏻🙏🏻
2026-08-13 22:09:33
11
Hafsat _Inuwa :
Innalillahi wa inna ilaihi rajuun
Allah kasa mufi karfin zuciyarmu 😥😥😥
2026-08-13 22:57:59
25
khauthar💞 :
shiyasa idan nace na tsani kishiya ko Ina tsoron karkuga laifi na innalillahi 🥺😭😭