@madubin.afrika: Kadan daga cikin shirin da zai zo ranar Asabar 15/08/2026 da misalin karfe 7 na dare, tare da Ibrahim Khalil Adam. Labarin Ibrahim Khalil wanda barayin daji su ka je har gida su ka halaka mahaifinsa kuma su ka yi awon gaba da shi. #madubinafrika #fypシ゚viral #foryoupage #foryou #afrika
Madubin Afrika
Region: NG
Friday 14 August 2026 06:00:00 GMT
Music
Download
Comments
LADAN JR SS :
Allah ya isammuna
2026-08-14 06:59:50
4
MASOYIN ANNABI MUHAMMADU S A W :
Allah ya Isa wlh bamu yafe ba makofta nane wlh 9/8/2026 Abun yafaru
2026-08-14 06:11:29
6
Eyshat Collection :
Bazamu iyaba Allah ka iya mna 🤲
2026-08-14 16:47:32
4
Queen Zaks@10 :
Mungun ji Mungun gani Allah ya tsare mu da shi
2026-08-15 13:53:50
2
99"BULLET :
Next
2026-08-15 14:35:49
1
yarbaiwa22 :
Allah me iko😰😰😰
2026-08-14 11:44:56
1
yusuflambaabubaka :
subhanallah
2026-08-14 06:21:57
2
Sadiq Nura :
Aslm gsky inajin dadyn shirinku allah yakare al.umar musulmi adin inda suke ya hayyu ya kayyum
2026-08-14 18:46:20
1
user37794126027 :
asL
2026-08-14 23:00:45
1
Gaazaaa1214 :
Allah ya kawo sauqi
2026-08-14 13:53:29
1
ZURU BEST MAKEUP ARTIST 💄 :
Allah sarki
2026-08-24 19:10:04
1
Ibrahim idris kardam :
aiya
2026-08-14 22:49:55
1
s@rdy's g@llery 🎂🧁👗 :
innalillahi wainna'ilaehi rajiun
2026-08-15 00:01:35
1
La Révolution :
bisa Tacha Dala Dala TV
2026-08-14 15:27:11
1
(mmn sadik) :
next pls
2026-08-14 11:09:20
1
umarsurajo200 :
innalillahi wa inna ilaihi rajiun
2026-08-14 15:24:51
1
aminamohammed241 :
Allahu akbar
2026-08-14 10:42:28
3
Ibrahim pass Dwk 👏🤝 :
Allah ya kara tsaremu. akaromana volume anagaba🤲🤲🤲
2026-08-14 14:17:46
1
🩷🩷 AbubakarAlmarkazyy 🥰😍 :
Allah ya mana ma ganin wayannan azza'luman😭😭
2026-08-16 06:45:48
1
sanusiyahayabagud :
Hajiya ya kamata ayi balancing ie ki yi muna hira da mata, domin muji irin tasu rayuwar a hannun 'yan bindiga
2026-08-15 08:52:44
1
Abubakarmuhammad :
bamajifa
2026-08-14 06:17:14
1
abdoul na annbi {saw}🕋💝 :
😭😭😭
2026-08-15 11:28:54
1
user8695587199373 :
🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2026-08-14 06:26:30
1
Alhj haruna :
🥰🥰🥰
2026-08-14 15:12:37
1
Abbaleader 007 :
🤔🤔🤔
2026-08-14 06:11:17
1
To see more videos from user @madubin.afrika, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.