Allah nagode maka 😂💔wlh mantawa nake da wayar mijina
2026-08-14 14:10:47
66
sharehus_kids_wears :
Nifa tsakanina da wayar mijina na saci data kawai
2026-08-14 17:41:08
52
فاطمة ابراهيم :
Rijalu ansamu abun resharing 🤩
2026-08-14 21:58:23
26
matar mijinta ♥️ :
yanxu mijina yamin sharing meyake nufi😭
2026-08-14 18:48:09
7
hafsy22 :
Na daina daga yau da yardan Allah
2026-08-15 09:13:48
13
Wasila Yusuf :
Nide ina amfani da wayar mijina kuma bantaba ganin kome ba Alhamdulillah
2026-08-14 18:52:33
5
Hafsa Usaini :
wlh muna lekawa kam sosai ma Allah dai ya shiryemu
2026-08-16 20:40:19
5
🎀 KHAIRANNAH 🎀 :
wllh hk nake Fama d mijina shi ala dole a kullun Sai y Duba wayata Kuma n tsani wnn halin
2026-08-14 20:43:59
8
1% :
Bari inyi tagging dinsu😂😂
2026-08-14 14:12:19
3
Fatima Mohammed :
gaskiya MLM wannan sankaini
2026-08-14 14:03:24
9
khadija🌹❤️ :
nifa yanzu saurayina ne yamin sharing meyake nufi dani.?😂😂
2026-08-16 14:43:34
5
خديجة🥰😊 :
And why will I marry someone who hide his phone from me? Then he’s not ready to settle down And why will I marry nd hide my phone from my husband
2026-08-15 23:02:00
4
Abban suhailat :
Ni Wallahi ko password na wayar matata ban sani ba, domin Ina Mata kyakkyawar zato. Allah yasa mudace Allah kuma yakara Rufa mana Asiri domin kowa me laipi ne
2026-08-15 16:52:23
7
ummieyskincare and more :
Yana bani wayansa Amma bana masa bincike,iyakata da ita kallon vdos🥰
2026-08-18 12:40:53
1
Ummul-collection🥰💄👘👗🕶️👜 :
Nima Wlh Banga riba a gano abunda yake boyeba bama a wayaba ko a meyema
2026-09-07 19:10:22
1
Halimatou🫧🦋 :
Wallahi burina inje Madinahh😭
2026-08-16 20:29:07
2
Deedee😻😘 :
Ni kadaice burina inyi hotspot 😂💔
2026-08-29 19:40:00
1
Sultan Gadgets & Accessories :
Allah sa mudace
2026-08-16 19:01:14
2
JIA Kiddies and More :
ai ni waya kona waye ne bana dubawa wlh
2026-08-14 13:07:09
6
m.sabister12 :
allah yabamu ikon gyarawa
2026-08-18 13:47:19
1
abubakaramuhamm19 :
dolema inturama matata wannan
2026-08-18 08:46:51
1
Mus'ab+++ :
How i wish my wife is here listening to this and agree….😏
2026-08-14 15:41:47
2
Triple_A_kitchen22 :
Malam ni alert kawai nake dubawa 😂😂😂😂 gaskiya bani da case da apps
2026-08-16 18:39:22
2
Ustaxx Home & Deco. Furniture :
Direct to my status 😂
2026-08-18 08:46:28
1
Sani-kwankwaso :
Allah yasa mudace 🙏🙏
2026-08-16 23:06:18
1
To see more videos from user @mhaliru92, please go to the Tikwm
homepage.