@mhaliru92: Shawara mai tsada gareku iyaye mata #drmansurisayelwaesq🥰🇳🇬 #profmansurisahyelwa #arewa__tiktok #islamic_video #katsinatiktok

Baba cash
Baba cash
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 14 August 2026 11:11:06 GMT
315707
36448
535
7080

Music

Download

Comments

user1331166630613
user1331166630613 :
mundaina mallam insha Allah, mun barsu da Allah
2026-08-14 19:09:59
118
reina_meeraah
reina_meeraah :
Mallam ina sonka, ina jin shawarar ka amma dole sai na leke
2026-08-15 09:02:02
103
realrukyzaria
Real ruky Zaria ❤️🥀🤪 :
An bamu amanar dan mutane ai malam dole mu bincike shi 😁😁
2026-08-15 13:42:10
20
ayshau50
ayshau50 :
With due respect Malam bazai yiwuba gskia 🤗
2026-08-16 14:41:47
17
abnan4503
N💕 :
nifa bana leka wa wlh Amma du bala'i ba Wanda ze lekamin tawa wayar kowa ya rike nasa Dan kai😂
2026-08-15 09:05:57
32
theceo588
💧Momeekt💧 :
Gaskiya malan sai munyi yawwa baza a ci amanarmu ba😂
2026-08-17 07:36:25
4
rabimusa32
rabimusa32 :
babu ruwana da wayan she wly
2026-08-14 20:01:20
23
tailorgurl25
Amal~izge🌹🦋 :
mundaina insha Allah, mun barsu da Allah.
2026-08-15 13:27:13
7
shukureana456
anime queen :
wlh mlm saboda tsaro time to time sai mun lekha amanar allah akabamu
2026-08-15 18:29:26
12
afahad2018
Fahad :
Nasiha mai tsada, amman mai wahalar dauka, Allah yasa mu dace
2026-08-14 20:10:52
38
aminakaita7
Tamaigari collection 😍 :
Insha Allah malam zamu kiyaye🙏
2026-08-14 20:10:03
16
khadijamuha01
Khadija muhammed :
Magana ta Allah bazan iya dainawaba dakoda nayi yunqurin hakan saina kasa dan haka abarmu kawai ayita tayamu da addu'a malam
2026-08-15 17:58:58
5
fiddysalson3547
Fiddyluv :
Toh mlm sukam baza ace musu su daina bane
2026-08-14 21:51:20
4
rukkky2
Rukayyah Muhammad :
nidai Ina lekawa Kuma Ina samun Karin karatu da hakan sosai, Allah dai ya shiryemu kawai
2026-08-15 11:58:44
5
dejengaarus22
Maman nimra :
Astagfirullah mezanyi da wani wayan miji ina so goma yazama 20
2026-08-14 20:43:13
14
zam.zam6063
Zam zam :
to kundai ji😂
2026-08-14 14:34:48
5
maratussaliha57
Mar atusalliha 🤍🔐 :
mal kayi hakurii amma dai sai mun leqa 😂😂
2026-08-19 06:45:54
1
ishaq.a.habibu3434
ishaq.a.habibu3434 :
Allah yakara maka lafiya malam gada musu gskiya sbd wlh watara zasu leko karshen auren şu wlh kuwa malam
2026-08-14 22:33:04
5
alajireeso
MD ARMIYAU RISO 🧈🥪🍞 :
mlm Allah yasaka da alkairi amen 🙏
2026-08-14 13:34:33
5
mrsamin13
bilkisu 💕 :
ya malama bafa zai yuwu ba duba wayar maxajan mu ya zama wajibil manzil ycn
2026-08-18 19:48:18
1
matarrrrrmijnta
Matar Dan’aljannah ❤️ :
Malam kayi hkr amma gaskia xamu duba amanar da aka bamu 😁
2026-08-15 17:20:25
4
moment_with_amcy
moment_with_amcy :
Maza fa abin zargi ne saida haka malam
2026-08-18 02:12:40
1
alhsonyofficial
ALH SONY FX🏅 :
Wallahi matata nayinayi taki dainayawa 🥺🥺
2026-08-15 10:38:40
2
aminusalehsaeed
AMINU SUNNAH :
Allah yasa sugane Saboda wallahi yau nakusa wata daya bamudawo normal da matataba saboda Tanamin binciken waya
2026-08-15 12:53:12
1
oumamatullah88
Oum Amatullah🥰 :
Miji nane ya turomin😂
2026-08-17 20:37:07
4
To see more videos from user @mhaliru92, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About