@fatihukarefa3: Abubuwa 5 da duk mutumin dya aikatasu,Allah yyi masa Alkawarin sai yyi msa abu 5 #viral #islamictiktok #creatorsearchinsights #arewapeople #islamicreminder
KAREFA🎁
Region: NG
Friday 14 August 2026 11:24:54 GMT
Music
Download
Comments
Fatima Ibrahim8539 :
Ya Allah Ka nisanta mu da saba Maka.
2026-08-18 09:46:12
19
JÏKÁÑ GÂLÅDĒÈMËR GØDÆL :
Next plz 🙏 🙏
2026-08-18 16:46:39
2
@H. B Home of quality products :
Allah katsaremu da aikata dukkan laifika
2026-08-16 18:43:35
23
Ït'x Åbdụl S Táhïr :
Allah katsare mu da saɓa maka
2026-08-17 20:26:44
12
ammatumugeesa :
May Allah forgive us all
2026-08-16 22:52:04
6
Amatalla :
Allah ya tsaremu da aikata dukan laifuka ,Allah ya saka da gidan aljanna malam
2026-08-17 18:34:48
5
moussafatima40 :
Allah ya karawa malam lfy da Nisan kwana 🤲🥰
2026-08-16 05:54:12
7
fareederh muserh Abdullahi :
Allah ka nisantamu da saba maka
2026-08-18 08:38:22
9
Y.othmann :
Ya Allah kayimana rahma
2026-08-15 20:09:14
6
Data services :
Amin ya ALLAH
2026-08-17 11:23:34
4
CHOBA TEXTILES :
ameen ya hayyu ya Qayyum
2026-08-17 22:41:04
6
Oum Nauwab :
Allah Kani santamu daga Saba Maka alfarmar Annabi Muhammad S A W
2026-08-18 22:48:09
2
user41923235446338 :
Masha Allah
2026-08-18 17:09:58
3
Just~teemerh :
Hasbunallah
2026-08-15 19:16:37
7
@Yusuf Garba55 :
HASBIYALLAH
2026-08-17 23:42:59
5
Aisha :
masha Allah jzkllh
2026-08-14 23:06:00
6
Mohd Apdoull :
jazakhallah Khair 🙏🏿
Allah ya gafarta mana ya karemu
2026-08-18 16:17:49
1
Ayushrah :
Ya Allah ka tsare mu tsarewar ka 🤲
2026-08-18 20:31:03
1
shams :
Masha 6
2026-08-14 21:07:42
6
Amatalla :
Amman dan Allah a ringa sakin vidéo muna saukewa
2026-08-17 18:35:19
3
ayshatu442 :
Allah ya yafe mana laifukanmu Manya da kanana yasa mu shiga aljanna 🤲💔😫😭🙏
2026-08-18 13:37:12
3
lukman :
Allah ka karemu da sharrin shaidan da sharrin Zukatan mu 🤲
2026-08-18 16:45:26
3
umaima_idris :
Allah ya tsaremu, Allah ya gafarta mana
2026-08-18 19:05:00
1
aishajibrilibirah :
Allah kakaremu
2026-08-17 06:20:22
3
Abban Anwar 🥰 :
Allahumma inni as'aluka husnal khatima 🤲😭
2026-08-18 08:44:32
3
To see more videos from user @fatihukarefa3, please go to the Tikwm
homepage.