@sumayyamuhammad02: Jumma’a farko a cikin watan maulud Allah Ina rokonka da kasa haski ni’imarka wadatarka afwanka tausayinka Jin Kai acikin kabarin yar uwata Allah kabuda mata makwancinta Allah ka shayarda ita ruwan alkausar darajan annabi Muhammed SAW Allah kamata gafara darajan wannan rana mai albarka da alfarma Jumma’at Kareem momcy nah Allah yasa mutuwa hutuce a gareki Ameen 📿🕌
ASTON VILLA 🦋🕊️✨🦋
Region: NG
Friday 14 August 2026 14:32:04 GMT
Music
Download
Comments
Auntyn khaleed :
Ubangiji Allah yasa tana chikin dausayin aljannah
2026-08-14 15:57:40
6
ZAILANI 🚘❤️ :
Ameen ya Allah
2026-08-14 14:44:07
1
Junaidu Aleeyu :
Allah ya gafarta mata
2026-08-14 15:18:46
2
Aysha ‘Yar ghupha🤗 :
Ameen ya hayyu ya kayyum 🥹💔😔😟🥹💔💔🙏
2026-08-14 21:59:56
2
Najex 002 :
wlh kullum idan naga post dinki Sai nayi kuku😭😭😭
Allah ya Kai haske kabarin tah🙏
2026-08-14 15:50:57
1
Ramliyya Mawakiya :
Allah y jikqntah
2026-08-15 10:23:23
1
user4599860282155 :
wayo Allah
2026-08-15 00:25:47
1
teemaahmad :
Allah yakara Mata rahama
2026-08-15 16:43:01
1
maman affan :
allah sarka rayuwa kenan allah yajaddada rahama agareta
2026-08-14 18:00:56
1
Autar Inna :
Allah ubangiji ya haskaka kabarin ta da ahasken salatin annabi Muhammad saw da alqur ani 🤲
2026-08-15 11:45:12
1
Ummi Ahmad :
Amin ya rabbi
2026-08-14 22:00:46
1
mmn yaseer :
Ameen ya allah🙏🙏🙏
2026-08-16 11:17:36
1
zahraluxuryincense :
Amin yh Allah
2026-08-14 23:14:06
1
suwaiboade6 :
ameen
2026-09-23 18:28:15
0
user31292976158768 :
Amen ya Allah
2026-09-18 14:44:09
0
Absatou Oumarou ibro :
allah sarki
2026-09-09 06:54:30
0
maman aiman 💝💘💃💓💞💖 :
ameen ya allah
2026-08-15 22:09:10
1
bagaruwa :
Ameen ya Allah 🙏 😭😭
2026-08-15 15:05:58
1
junior :
ammeenyaallah😂🤣😂
2026-08-21 11:46:48
1
hussainamuhammad820 :
Allah yayiwa mahaifiyarta rahma
2026-08-18 14:51:04
1
jamila beauty 🥰 :
mommy ubangiji ya miki rahama 😭😭😭😭
2026-09-06 00:41:44
0
Ragada :
Ameen ya rabbi
2026-09-18 15:07:43
0
zainabibraheem10 :
Allah sarki
2026-09-24 08:04:49
0
fateetee :
Allah yae mata rahama🙏
2026-08-14 21:10:45
1
To see more videos from user @sumayyamuhammad02, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.