I no reach 35 ooooo bt that's my stage right now 😁
2026-08-16 12:29:46
0
Amar A Yusuf :
what a professional?
🥰
Clour grading yayi kyau sosai!
2026-08-17 23:07:12
1
MrsAishadattijo🌹 :
Toh ni 26 nike but haka nike oo
2026-08-14 21:00:57
106
Northsideinc collection :
Clock it
2026-08-16 08:42:21
3
Queen Feenah :
tabdijan to da alamu nashiga wannan matakin danni yanzu wlh har sonake ma adinga jin haushina
2026-08-15 08:18:14
88
wasila1122 :
very nice
2026-08-17 01:10:29
0
UA Collection(ga kyau ga arha) :
ni banma kai 35 din bah amma wlh haka nake yanzu🤣Allah yasa mu dace🤣ai inde kace mutane zaka burge kana tare da aiki🤣🤣
2026-08-14 20:56:57
76
user9338274605801 A z :
really?
2026-08-16 09:07:59
1
FATI ABBANI (Mai kitso) :
wannan zancen haka yake wallahi Ina kan stage din fa, ni yanzu babu ruwana da kayarda Dani ko kar ka yarda Dani oho 😂
2026-08-14 18:12:22
38
deeja :
exactly
2026-08-16 08:40:29
2
Souhaylatouh 313💚⚔️ :
21 nake amman hk nake 😂
2026-08-15 18:44:26
6
EXCLUSIVE KAYAN MATA SOKOTO :
Ina wannan matakin wlh abinda ke gabana nike ba ruwana da mutane 😂😂
2026-08-14 22:03:45
7
Fiddausi Rabi'u :
nida inasonki aunty Aysha wlh sosai allah ya baki miji nagari
2026-08-15 23:52:10
7
Beauty_Vibes🛍️ :
Toh ai ni ko 24 banyi ba amma na dade da isowa wajen nan😂🫴
2026-08-15 22:25:22
6
Cooperate housewife🇬🇭🇫🇷 :
I started having this mindset at age 21 till now
2026-08-15 17:29:47
7
summy :
wallahi gaskiyane
sai naji kamar dani take.
dukda ni yanzu shekara 32 nake nema
amma wallahi haka nake
2026-08-16 07:20:01
5
Cardeyjerh :
Wlhi a matakin da nake ke nan 💃🏻❤️🔥❤️🔥
2026-08-15 18:14:25
8
Hafsatyy2020 :
Wlh tabbas haka ne ina akan wanna gabar yanzu hk
2026-08-14 21:16:14
9
@fateemahamza :
dàn Allah Ina son magana d keà wlh Ina cikin damuwa😞
2026-08-15 22:36:51
6
Maman Teema :
haba ina mamakin yache na chanza don yanzu nafi ganin komai dai dai Alhamdulilah
2026-08-15 09:41:20
9
Maryam Ibrahim :
30 Ma ba sai an Kai can ba
2026-08-15 11:40:19
6
Bintumuhammad :
I'm 27,nayi Aure tun Ina 16,gwagwarmayar rayuwa tasa nazama haka, I'm always first.
2026-08-14 21:33:02
8
sufeeys henna artist :
i,m 33 yrs Alhamdulillah wlh ada kullum so nake in burge kowa nafi fifita abinda ze farantawa mutane fiye da kaina amma yanxu kam abinda ze kawomin cigaba kawai nake tunani bana son shiga jama,a banaso kowa yazo inda nake😂😂
2026-08-15 12:11:20
14
A3 clothing, hair&skin product :
tabbas da gaske ne... Da na zata zuciyata mutuwa tayi Ashe dai maturity ne... Alhamdulillah ala qulli halin 🤲
2026-08-14 18:23:05
26
🦚🕊️Beautoria🕊️🦚 :
Ban kai 35 ba anma na riga na iso gurin kafin shekarun su iso
2026-08-15 16:37:15
14
To see more videos from user @ayesherlawal, please go to the Tikwm
homepage.