@mazanjiya3:

Jakadan arewa
Jakadan arewa
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 14 August 2026 17:41:47 GMT
102338
5981
110
1457

Music

Download

Comments

user9207325368271
C.tee model :
Allah sarki lokachiin babu social media kawai natuna mahaifiyata ne kullum tanatare da radio nata now she's no more ubangiji Allah ya jikan su da rahma 😭😭😭😭
2026-08-14 21:23:20
27
belloaliyu8805
Bello Aliyu :
Allah ya gafarta Maka alfarman Annabi sallallahu alaihi wasallam 🙏
2026-08-14 20:42:54
12
ibnu.saeed7
Ibnu Saeed :
wlh har ya tuna min dorawan mashaya pateskum,😭
2026-08-15 19:55:58
3
malamabubakarazare
MALAMABUBAKAR AZARE :
innalillahi wa inna ilaihirraji'un, Allah yajiqan qanin mahaifina 😭😭😭😭a gurinsa nakejin waqoqin jikan boka😭😭😭😭😭
2026-08-15 03:08:33
3
hamisuibrahim39
hamisuibrahimli53 :
Allah ya jikan iyayenmu
2026-08-16 13:52:21
4
jamiluabubakar41
jamiluabubakar41 :
Dan Allah da wace jaha ne, kuma yaushe ya rasu wallahi tun ina karamin yaro nike jinshi a radio
2026-08-14 22:40:34
4
user4384484349495
Umar Muhammad :
Allah sarki inatuna lokacin in yaro
2026-08-14 19:36:41
3
cryptobird4222
Jekada Gusau :
Rai bakon Duniya 😭
2026-08-14 21:07:05
4
ag.net6
ag net :
gaskiya wannan mawakin ya sami sheda Mai kyau, Allah ya jikan sa da rahama
2026-08-15 07:17:19
2
tony.montana632
EngrShehuDtm :
Allah Sarki Jiya ba yau ba
2026-08-14 21:43:38
2
auwalsabo10
auwalsabo259 :
Ni inasonsa kawai saboda iya falsafarsa ta hausa. Allah yayafe masa.
2026-08-15 13:21:02
3
22bigtime
A BIG TIME :
Allah sarki rayuwakenan watarana said labari ussaini jikan boka😭😭
2026-08-14 19:29:27
4
user13684140213545
aunty sadiyya :
inajin wani iri dawannan wakar wlh
2026-08-17 20:52:59
0
najibson1991
najibson1991 :
Rayuwafa kenan .wato wannan wakar ya tunomin da tahiri na shekaru 35yrs back.yau da gobe sai Allah
2026-08-16 14:36:50
3
sanusiibrahim37
SANUSI IBRAHIM :
Allah sarki rayuwa Allah yajikan maza
2026-08-15 06:00:57
2
abudaidai0011
Abudaidai 011 :
Lokaci abin tsoro ne
2026-08-14 23:34:39
3
abdullahinuhu520
Abdullahi Nuhu Gide :
Jiya ba yau ba.
2026-08-16 19:03:50
1
shafiusaleh255
shafiusaleh255 :
Allah masu Rahma
2026-08-14 18:36:33
3
aminu_ahmad_brather
Aminu Ahmad brather :
wlh ni ka dai nasan abinda naketunawa
2026-08-16 10:41:29
1
ashiru0022
ASHIRU IBRAHIM MAIDUBU :
allah yakai rahma kabarinsa
2026-08-17 09:24:01
1
mohammedfaisalsal6
Sarauta36 :
Allah yagafartama dukkan musilmai baki daya
2026-08-14 22:14:47
2
shamham01
Shamham :
Allah sarki rayuwa, ina tuno wasu abubuwa idan naji wakar nan.
2026-08-17 13:33:55
1
mujaheedsani813
mujaheedsani813 :
gaskiya tsoho ango abdullahi zaria yasha waka
2026-08-15 14:51:23
1
ishaqdon45
Don_Ishaq :
Allah Sarki rayuwa. So many memories...
2026-08-15 00:32:10
1
txfore
Awwal :
Rayuwa kenan😢
2026-08-14 22:23:02
1
To see more videos from user @mazanjiya3, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About