Ai Alhmdllh kawayenka suita cema ana takura maka a gida ashe gata ake maka 🥺
2026-08-14 22:57:35
36
matar baby :
rabbi rahammhuma kama rabba yani sagiran Allah yaskamasu da gidan Aljanna
2026-08-15 09:37:41
17
Alee aeesh :
Ashe munada yawa,nasha wahala wllh
2026-08-15 16:25:27
10
AleeyuQaya :
Shifa tarbiyan Mata nadabanne sabida Yanzu duniya ya lalace wallahi ..kuma it's easy yaronka ya lalace yanzu
2026-08-17 14:02:03
7
Moh'd Maina💯💥 :
There were many things our parents made us do while we were growing up that we didn't understand or appreciate at the time. Looking back now, I thank God for blessing me with parents who chose discipline, values, and guidance over convenience. Many of those lessons have become some of life's greatest blessings.
2026-08-15 04:50:24
13
rrr :
ku kuna zuwa bikin ma 😂. Mu bama zuwa sai na family
2026-08-20 12:36:06
2
Ayshachigaree :
You looks like uche montana from nollywood
2026-08-16 07:45:50
4
@Baba sad1q 6060 :
Lokacin da banida kudi inason nayi aure Amma yanxu wlh matan basa raina wai mene yasa
2026-08-15 06:17:32
1
sabaffah :
Allah ya sakawa iyayenmu da aljannah
2026-08-15 06:56:58
7
muneerahnayayanay :
Allah yasakama iyayenmu da alkhairi amin
2026-08-14 19:48:44
8
The Comrade 😎 :
Allah ya saka ma iyayen mu da Alkhairi 🤲
2026-08-18 23:01:01
2
yahuza sd kano clothing dezing :
Allah kabamu mata nagari
2026-08-15 18:54:55
1
Naimm general enterprises :
Allah ya saka musu da alkhairi
2026-08-17 10:03:40
1
mfashionhome1 :
Allah yasaka da alkhairi 🤲
2026-08-15 15:16:43
2
Adam~Kd :
Wannan gaskiyane 💪💪
2026-08-16 22:58:14
1
fav_ibraheem :
kingane karatu mashaa allah
2026-08-16 08:33:32
2
Bauchi special Masa and more :
ma sha Allah
2026-08-15 21:16:53
1
Rumaisa ab 👸 :
Hmmmm
2026-08-15 07:27:02
1
Ibrahim Abdulrasheed :
akwai wani sabon salo waishi GENTLE PARENTING
2026-08-16 18:14:36
2
Shaheedarh Jamo🫧🎀 :
Nima gani nake kamar takuramin ake🥹
2026-08-15 15:41:38
3
Mrs Ashir💞💯 :
wllh duk wanna abun mamanmu tayi mana nifah har Daina fita nayi himmm jinayi kaman sun tsaneni wllh mamanmu tayi arayuwa☺️Allah ubangiji ya sakawa iyayenmu da gidan aljanna
2026-08-15 16:30:32
4
A.A.DAKATA Textile :
Allah yayi miki albarka yar uwa
2026-08-16 08:30:03
1
habibty :
Allah yasakawa iyayenmu da gidan aljjanna
2026-08-15 14:57:01
2
💫 dan Ummah DBT👍🔕🔇 :
ALLAH yasa yar aljanna ce🙏
2026-08-15 15:00:22
2
To see more videos from user @northern_marriages, please go to the Tikwm
homepage.