congratulations 🎉 bro wlh mafarkina kenan but only solar upgrade left from 12v to 48v
2026-08-16 12:34:19
5
@mrsyaya1990💞💯🔐 :
wllh inasan san,ar Nan Amman ni mace ce Kuma ga aure akaina Allah yabada sa,a Allah yasa afihakan
2026-08-17 09:13:43
3
ENGR_YARIMA_ISHAQ :
wanan fridge din ka fitar da shi waje zai fi saurin yin sanyi, amma in a ciki ne bazaiyi saurin sanyi ba
2026-08-16 14:27:31
4
Kamal Ibrahim Hotoro :
Sana'ata kenan Current Allah ya bamu sa a 🤲🥰
2026-08-17 11:23:37
3
JAMEEL DAN SO🥰 :
congratulations allah ya dada wadata
2026-08-16 17:28:17
1
MuhamadAbdullahiKatsina 🫂💸💯 :
saida nakai shekara 39 Allah yabani kudi nasiya mota 6.5 millions nabama brother na jari na 7 millions kuma na auri yarinya yar shekara 21 yau kwana 18 kuma nakama mata gida 600k nasama ta solar 700k...Alhamdulillah
2026-08-17 14:05:33
3
alhaji mustapha gsg :
masha allah allah ya Kara arziki
2026-08-20 10:19:46
1
Auwal Yaro :
kai masha Allah an birgeni sosai
2026-08-15 19:50:25
1
『DAN MAI ANGUWA JR』 :
location
2026-08-17 11:40:47
1
Bin_hamees🍏 :
Allah yasa alkhaeri
2026-08-14 21:21:04
1
Y~KABIR~{GARU} :
Allah kawo ksw Mai Albarka
2026-08-16 10:14:15
1
REAL 👔MD👑🅱️⭐🌟 :
Allah yabada sa a
2026-08-16 11:46:33
1
dan baba collaction :
Masha Allah Alhamdullilah Allah yasanya alkhari Allah yatabbatar da alkhairi Allah yakawo kasuwa Mai Albarka Ameen ya hayyu ya fatan alkhari
2026-08-17 08:48:07
2
AHMAD ALIYU HARUNA IMAM :
Allah Ya Sanya Alkairi Ya kada ksw mai Albarka 🤲
2026-08-16 12:45:12
1
areef :
Allah yasa albarka
2026-08-16 10:28:57
1
sir sj dan antee :
Allah yashiga lamura
2026-08-16 16:22:18
1
Ismail hamisu🐊 :
congratulations👏👏👏👏
2026-08-16 14:46:23
1
aym_textile_nation :
Masha Allah
2026-08-16 11:12:27
1
usman shehi @ :
Masha Allah Allah ya kawo kasuwa mai Albarka
2026-08-15 21:09:37
1
A. Rabiu :
Allah yakawo kasuwa mai albarka 🙏
2026-08-16 08:11:18
2
DAN GARIN-ALI :
Mai-gida allah ya bamu sa'a
2026-08-15 19:19:07
2
Naval-boy⚓️ :
Masha Allah
2026-08-15 22:47:19
1
Abu-awwaf Cement Depot :
A
2026-08-16 09:23:29
1
💫DAN AUNTIE 💫 :
Masha Allah allah yyi jagorah
2026-08-15 17:00:44
1
any boy :
dan Allah inason magana dakai
2026-08-15 21:37:04
4
To see more videos from user @alleleone1, please go to the Tikwm
homepage.