TAURARO MAI HASKA ZUCIYA MUHAMMADU rasulullahi 💔💕✅
2026-08-15 13:52:58
529
zulaihat Sadiq zulaihatu :
nace Mohammadu rasulullah s a w 🥰🥰🥰
2026-08-15 17:25:14
286
Khadeejah :
Allah ya bani miji nagari
2026-09-11 14:01:06
35
ibnwakeel :
somine
2026-10-06 16:29:07
0
Mustapha Alin dubai :
tofa an kwacema waya to da wacce waya kakeyin video yanzu😳
2026-09-12 13:48:06
16
Margaret Matur :
Pls bring me back in an sare su 😁😂
2026-08-15 07:37:05
83
Comrd BG Mele😎😍 :
Muzo Mugaida Manzon Allah (S❤️A❤️W❤️)
2026-08-16 05:47:10
61
ALIYOUS DAN SAUQi🤝 :
rufawa kanka asiri ka gudu🙏
2026-08-15 14:23:08
72
Aysha Mohammed :
Mai Adda Bahubali please idan ka kamasu ka mana video 🤣
2026-08-15 21:01:35
24
Mohammed ayubs :
KANO ne koh?
2026-08-17 07:55:30
6
Zainab :
wallah nima sukuch min waya ta
2026-08-15 22:17:55
8
Baban Fatima :
APC kenan, sai ma kaje ganin gida zamfara.
2026-09-29 14:29:08
5
Alhajiidrisdatti Sulaiman :
Ka gaya wa sheyi Tunubu ko Apc chairman .
2026-09-30 23:28:05
6
France-dollar :
Yayi dai dai brother ka cire mai Kai Wlh
2026-08-15 23:49:25
6
HonYahyaJauro :
Who is using opay here
2026-08-16 00:14:43
8
Oluwa Ratty📶 :
Wlh wuse2 is not good in the night
2026-08-15 06:01:24
19
ivana :
Nikuma saura kiris asace ni Wallahi. Mun taho daga Karu zuwa sahad store na kusada central bank misalin karfe bakwai da rabi na Yamma sai naga driver yadau hanyar area 1 sai yasa mortar a lock. Na fara dragging dashi Sai ga wani mutun a tsaye sai ya tsaya daukanss Ashe tafiyarsu daya. Ashe da muka tsaya akwai wani mai mota da yagane cewa akwai matsala sai ya biyomu abaya. Da sukagane cewa anbiyo mu sai suka tsaya. Sai mutunin da ya daukadin ya tunkuda ni waje.
2026-08-15 23:36:55
62
ABBAS AMBASSADOR 🤓 💫 :
meya ya fitar da Kai a wanan time dinan Allah ya sare na gaba
2026-08-15 14:52:20
11
*BOLANLE ❤️🫂* :
Oga wetin carry go that place in the night omoooor this place is dangerous oooo
2026-08-15 05:16:08
56
To see more videos from user @garkuwamatasa01, please go to the Tikwm
homepage.