Allah shi kadai yasan yadda nake son prof mansur 😭😭 Allah ya kawomin dauki game da soyayyar sa
2026-08-15 14:19:30
296
💥sipee🥳 :
fifty try to the same day delivery
2026-10-17 08:12:48
0
princedeemasa7 :
Wannann wanna masallaci ne A wacce qasa
2026-08-15 14:01:40
70
Cool, Al amen :
Wlh babu makawa Malam dan Aljannah ne, insha Allah
2026-08-15 19:59:05
69
ASAD 🌹✌🏽🫶🏻 :
Alhmdllh 🥰wannan lafiya allah yaqara muku ita 🤲🤍
2026-08-15 10:56:46
44
nihla💯 :
malam wlh tallahy ina sonka har cikin zuciyata ina fatan allah ya hadani da kai kafin na mutu❤️❤️❤️🤲🤲🤲
2026-08-16 17:40:41
9
Maman Bachir aboubacar :
allahu akbar 🥰 allah yasa mudace 🤲🤲💥✨💥🤲😍🥰😍✨💥🤲😍🥰
2026-08-15 19:09:08
10
Sani Isa :
Masha Allah
Prof mansur Isa yelwa
mallam tijjani Yusuf Guruntum
Allah ya Kara lafiya da Nisan kwana
2026-08-15 20:32:24
19
Usman S idris :
Masha Allah🥰 Shi fa Mlm guruntum jinshi yake kamar saurayi a tsaye yake tafiya se sauri suke amma sun kasa isko shi😅🥰 Allah ya kara lpy da Nisan kwana masu Albarka malaman mu abin alfaharin mu🤲🥰
2026-08-15 21:35:56
29
abdutofa2 :
Allahu Akbar. Wannan massalaci kamar ba a duniya ba. Allah mun gode ma
2026-08-15 20:29:58
6
muyassarkakuri :
Guruntum is just perfect!! har yafiyar sa tsaf take! masha Allah 👌
2026-08-15 21:43:10
11
zainabadam191 :
Wlh ina kaunar wadannan malaman, Allah yasamu da Alkhairi sa
2026-08-16 11:31:02
5
ALEEU‼️ :
Allah yakara lpy mutanan kirki
2026-08-16 11:55:28
7
💫@Ibb_(kd_boy)💔Sunnah Sakh💫 :
Allahu Akbar Allah ya karama Annabi daraja🥰🥰
2026-08-15 18:59:01
9
YUSUF MUHAMMAD RABIU :
Ina son mlmn nan domin Allah Allah ya mana rahma
2026-08-15 13:54:37
5
Ssmart pah% :
Haba malam kaga yadda suke tafiya dakarfi kamar yan 25 wow masha Allah
2026-08-16 15:57:24
5
Najib sulaiman panel :
Wannan gaskiyane wlh akwai aiki agaban me Rai wlh
2026-08-16 11:08:36
5
SANI MOUSSA :
ubangiji Allah ya rufa asiri mln 🤲
2026-08-16 15:21:02
5
user4680511631614 :
malan guruntum namijin gaskene
2026-08-16 18:57:10
9
Saidu Idriss :
tabarakalla Masha Allah Allah ya kara lafiya da Nissan kwana
2026-08-15 13:59:49
7
Zaharaddeen Ahmad Sayyadee :
Allah ya qara lafiya Malam, wallahi Allah ya sani Ina kaunar ku Malam Kuma 💯 ina amfana daga da'awar ku Allahu ya saka muku da gidan aljannah 🤲
2026-08-15 09:21:03
25
Srj Mai Control ✌️😎😍🤓 :
Wlh hargah Allah haduwan mlman nan nah matuqar birgenii
2026-08-15 16:54:10
11
Fadeela S. Haruna :
Dijjawan sunnah 👌Na yadda Aikin Allah na qara lpia kalle su dai kman basu tsufa b🥰👌
2026-08-15 17:51:35
10
Jamilu Suleiman,(A,M,V,) :
Allahu Akbar
Allah ya Kara daukaka malamammu
2026-08-15 13:26:33
7
Prince Abdul🍀✨📿📿 :
wai Dan Allah wannan wacha qasa che
2026-08-15 18:05:01
9
To see more videos from user @profmansurisayelwa, please go to the Tikwm
homepage.