@reall_omo_alhaji:

🫧ÕMÕ🫧ÃŁÆJĨ🫧
🫧ÕMÕ🫧ÃŁÆJĨ🫧
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 15 August 2026 13:09:44 GMT
182174
15505
1243
523

Music

Download

Comments

fatimfig8jf
Teemerh😎 :
Alhamdulillah na iya waqar saura Riga me zip da Wanda zai zuge zip din😂
2026-08-16 10:30:52
291
feenahbby7696
Feenah🌹💋🦋 :
kar a manta ayiwa annabi salati 🙏
2026-08-16 18:26:37
108
abubakarjibrin123
abubakarjibrin🦻 :
Kunyi kugama dai’ nidai banga ubanda zai tunzurani nayi Aure yanzu ba 😂
2026-08-16 13:40:43
97
haneequeen4
Hanee Queen :
du Wanda ya lura suna kama yamin like 😂
2026-08-16 15:23:11
42
ibraheemdanyaya6777
CALL-ME ƊAN_YAYA_🦅💯 :
ina siyar d riga me zif a comment section 😂
2026-08-16 05:53:36
19
abdulmuminuabdulkadir
kin Abdul ɗan mama ❤️ 💕 ♥️ 💖 :
Allah ya,isa tsakanina da kawu jamilu da yace ban isa aure ba 😭😭😭
2026-08-15 21:41:58
67
masoyiya07
shamsiyya ♥️❤️‍🩹♥️ :
wannan challenge yafi waazin muyi aure yimana zafi wallahi😭
2026-08-16 09:23:49
36
maryam59368
🌿🌿Maryam🌿🌿 :
nidai har nasiya rigar saura mijin😭
2026-08-16 15:01:00
15
beelarh.beauty
Nabeelarhtou🥰 :
Allah na tare da mai hakuri 😏😭🙆
2026-08-16 18:22:51
27
ummeeheenah.1
heenah by ummee✨💞 :
Dangirman Allah kuyimin like
2026-08-16 18:43:03
82
marainiyarallah1
marainiyar Allah😭💔 :
Ai mun shiga uku😂
2026-08-16 10:16:56
15
preetyteemah3
Oum jannart❤️😍 :
Ni abun haushi gani ina d miji Amma ni yar lukutace 🥹💔
2026-08-16 15:39:24
12
mujeemubee1
mujee mubee :
idan mutuwa alkhairi ce allah ka dauki ran wanda ya karanta comment din nan
2026-08-16 13:02:45
11
am33rahdmaple1
dimple😊😊 :
hhhh 😂😂 ku bimu bashi domin Ni wlh a wando mijina zan fito
2026-08-16 22:16:12
10
meerah_luv21
Daddy’s girl💞 :
Yanzu fa Riga me zip zata kara kudi 🥺gashi ni banda wandama zai zuge zip din🥺
2026-08-18 15:43:29
5
malam_sultan_001
SULTAN001🔥 :
alhamdulillah na iya Waka kam saura Riga Mai zip da wacce zan zuge tafito😂
2026-08-16 12:13:51
8
a_yhero
a_yhero :
Inada riga mai zip dan Allah wace zata zo mu yi challenge din ko ba komai mun yiwa single life barazana 🥺
2026-08-16 10:57:22
6
mimiqueen8711
hauwa queen 👸 ✨️ 💖 :
jama,ah ku tayani ne feature husband dina haryanzu ban samoshi ba
2026-08-16 11:47:41
5
hiteman4
black man :
sai yanzu nake danasani da akabani zabi aure ko karatu nace karu nakeso nayi regretting
2026-08-16 09:25:53
16
salmasmaihali
Salmerh S Mai Hali 🤍💍🦋  :
Ina neman rigar da zata dauke ni pls😂
2026-08-16 08:39:25
8
hafsatibrhima
hafsatour🖤 :
Tinda Banda miji bari muyi nide yayana 😩😂
2026-08-16 11:44:18
8
maecarpet12
Maecarpet yahaya Ibrahim :
Alhamdulillah mukam munwuce wurin, Allah aurar da yan uwanmu.
2026-08-16 12:55:11
8
el.gayu8
el gayu 💯 :
wlh dolé ma incha Allah zamuyi Auré
2026-08-18 00:05:39
0
mrshaleefah29
matar khaleepha 🌹🌹 :
Allah yasa inada Rabon shiga Riga me zip
2026-08-17 23:17:58
1
To see more videos from user @reall_omo_alhaji, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About