@indiana574: #VoiceEffects

AMINA USMAN CHUPUN.
AMINA USMAN CHUPUN.
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 15 August 2026 13:39:26 GMT
171223
14680
748
3421

Music

Download

Comments

elbint_86
ELBINT B.(MAMAN SUMAYYA) :
Allah barmu da mazajenmu har Aljanna
2026-08-15 19:15:24
155
mrs.ismail001
Mrs.Ismail001 :
Mummys
2026-10-14 08:11:19
0
mrsfarouk2
@jannaty :
Allah yasa baban yarana yamai Dani gidansa
2026-08-17 20:10:02
25
hamubash
habiba muhammad :
mummy akwai mazan kirki akwai akwai wanda sai anyi kunar bakin wake ake zama dasu lfy, akwai mutumin da yes wlh wlh mummy idan matarsa batayi masa biyayya ba Allah seya tozarta ta, kuma mummy dazaki zauna da wasu matan wallahil Azeem sekin zubar musu da hawaye abun is not easy
2026-08-16 06:22:18
89
humairatoo3
Humairatoo :
Shiyasa nake bawa Kishiyata shawara ta lallaba muzauna Lfy Tunda dai mijina bazai sakeniba nariga Na shigo
2026-08-16 18:30:09
34
aisha.yolah
عاءشة يول 🌹 :
Nifa wlh naga gurin zama na dindin agidan mutumin kirkina 🥰
2026-08-17 11:14:25
21
khadijat4345
khadijat :
Allah ya Saka miki da alkairi wllh ni yazu nagama daukan darasi A zawar ci
2026-08-16 06:06:06
33
souvenirsbymkshopping
Souvenirs By MK Shopping 🛍️ :
Mufa yanzu muka fara zaman aure wallahi🥰
2026-08-16 13:26:15
31
oumannur9275
Oum Annur :
Allah sarki Allah yabiyaki da gidan aljanna mungode sosai Allah yakara Miki lfy da nisan kwana insha Allahu zamurikesu hannu bibbiu
2026-08-15 22:57:46
19
queen_ramcee1
queen_ramcee :
Wallahi nidai sai godiya wallahi nayi sa’an miji Allah ubangiji yakara bamu zaman lafiya ya kara masa budi 🙏wallahi naso nayi kuskure amma Allah ya kiyaye 🥺
2026-08-17 11:48:43
24
narnah554
NANA :
Zanje nadawo bcci nkeji
2026-08-15 23:34:44
13
sadeybaby080
sadey baby 💕🥰 :
allah yabarmu adakin mazajenmu har abada🙏
2026-08-16 07:09:21
12
hadizaibrahi
sweety :
Wall gaskiya kika fada Allah ys mudace
2026-08-15 21:13:48
11
asalamiyyah4
asalamiyyah🤩 :
mama mungode da shawara🥺
2026-08-15 19:30:05
14
zeedankano
Zaujatun-Noor Aphrodisiac🌍 :
Mungode mummy🥰
2026-08-16 16:53:23
21
kansau53
Maman usman Amatallah :
Kullum yan'uwa suna fadamin nadinga biyema kishiyata nikuma nakance abinda hakuri bai baniba rashinsa bai bani😢
2026-08-18 15:48:50
10
zainababk1
zainababk :
nagode har inashirin neman saku 😂🥰amman mama naji fadanki zan zauna
2026-08-16 14:05:02
6
royal.kamchi
Wakasso friperie :
Gaskiya ne mama 🥰
2026-08-16 00:13:07
5
dillaliya_ventures01
Dillaliya ventures :
Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah
2026-08-15 20:22:01
7
ummieveilsandmore
Ummie veils and more :
Wllh kuwa duk abinda yake faruwa damu rashin haquri ne Wllh amma da na gane yanzu na daura kafa da hakuri da biyayya gashi kuma ina jin dadin aurena yanzu Alhamdulillah 🥰
2026-08-16 08:48:34
19
fatee7677
Fatee :
Wlh mukam munga wuri zama daram
2026-08-17 17:09:52
5
queenmaimoon
Mrs haydar :
Insha Allah
2026-08-16 01:15:37
6
khadijaibrahim7672
Khadija Ibrahim :
Allah kazaunadamu lafiya igidan mazajemu ameen 🙏
2026-08-15 20:25:30
11
dawayya
Rukayya umar santa :
Wlh kuwa ameen yah rabbi munan mun makale munata gyara muna biyayya 💃
2026-08-15 15:09:58
19
daddee83
AMMU GLOBAL NETWORK :
Bitter truth, but they won't listen to you.
2026-08-15 16:08:28
10
To see more videos from user @indiana574, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About