Ina tsoron mutuwa sosai wayyo Allah 😭😭, musamman idan na tuna kwanciyar kabari. Ya Allah, Ka kwantar min da hankali, Ka ƙarfafa imanina, Ka sa ƙarshen rayuwata ya zama alheri.😭🤲🏽
2026-08-15 22:52:37
454
Afla Suleiman :
may Allah have mercy on us
2026-08-18 15:11:28
0
𝐗𝐚𝐡𝐫𝐚𝐡 𝐂𝐥𝐨𝐬𝐞𝐭𝐬 👗 :
Innalillahi wa inna ilaihirraji’un hasbunallahu wa ni’imal wakeel la haula wala quwwata illa billah 😭😭😭Allah mun tuba ka yafe mana ba don mu ba ba don munanan halayenmu ba Allah ka sanya mu mutu muna masu imani Allah ka sanya kada mu mutu da haqqin kowa a kanmu🙏🏻Allah kay mana rahama a ranar da babu wata rahama sai taka🙏🏻Allah ka sanya mu shiga qabari a sa’a ya rahman ka sanya qabarinmu yafi gadon baccinmu dadin kwanciya 🙏🏻Allah mun tuba 🙏🏻😭
2026-08-15 17:44:31
237
Umar Ali Usman :
Allah yasa mudace
2026-08-18 15:59:33
0
ouamfazlunah135 :
ALLAH yasa mudace
2026-08-18 13:03:34
0
Halimatou🫧🦋 :
Wallahi Burina Inje Madinah 😭
2026-08-17 05:37:22
63
Sasha💗 :
Allah ka yafe mana duk wani laifinmu Allah yasa mutuwa tazama hutu a garemu
2026-08-16 22:20:49
33
sadiqabubakar2258 :
NACE Muhammad rasulillah
2026-08-16 11:42:41
77
umsabaffordablesokoto :
Allah yasa mudace
2026-08-17 09:51:34
0
:
someone bring me back 😭🥺
2026-08-16 10:56:51
50
misbahu blood strike📈📉📊 :
Bring me back 😢
2026-08-17 09:28:31
2
ameer textile :
Tsarki ya tabbata ga Allah 😭😭😭🧎♂️
2026-08-15 17:18:30
47
ABSZEE 001 :
:Innalillahi wa inna ilaihirraji’un hasbunallahu wa ni’imal wakeel la haula wala quwwata illa billah 😭😭😭Allah mun tuba ka yafe mana ba don mu ba ba don munanan halayenmu ba Allah ka sanya mu mutu muna masu imani Allah ka sanya kada mu mutu da haqqin kowa a kanmu🙏🏻Allah kay mana rahama a ranar da babu wata rahama sai taka🙏🏻Allah ka sanya mu shiga qabari a sa’a ya rahman ka sanya qabarinmu yafi gadon baccinmu dadin kwanciya 🙏🏻Allah mun tuba 🙏🏻😭
2026-08-18 07:03:45
14
last_boy_neh :
Allah yasa mudace
2026-08-17 15:30:34
2
Zeeheart Collections :
Allah yasa mu cika d emani
2026-08-16 20:56:47
17
M Bature :
Allah kasa annabi Muhammad yacecemu 😭😭😭
2026-08-16 23:31:19
15
Fati Mohammed Ali :
Allah yasa mucika da imani
2026-08-16 20:58:21
9
Adam Yahaya 🌵 :
Allah yasa mudace aameen 🙏
2026-08-17 20:43:37
5
Junior :
Allahu Akbar
m
2026-08-16 21:28:04
7
Smc bigginer📊 :
wllh idan naji malamin nn har imani nake karawa
2026-08-16 06:54:31
80
Aysha’s Delight :
Allahu Akbar🥹😭 Allah yasa mudace, ya mana mekyau ya kuma sa mu gama ara duniya lafiya 🤲🏻🤲🏻🥹
2026-08-17 22:18:10
7
UMMU.SUHAILAT :
Yan'uwa wlh mukula da sallah Akan lokaci 🙏🥰
2026-08-15 18:15:31
91
Hafsat Lawal :
Allah yasa mi cika da imani.
2026-08-16 21:21:46
19
Qurrat'aayun😍 :
lah'ila ha'illallah Muhammad Rasulallah😭
2026-08-16 12:23:54
15
To see more videos from user @rabealiyu07, please go to the Tikwm
homepage.