Assalamu alaikum waraha tullah
MLM Dan Allah Ina DA tambaya nine
Ina Sallar Azahar Sena manta banyi Karatun Sura Araka'o'i biyun ba
Har Na Idar Sallar .
dana idarkuma banyi sujjadar rabkanuwa ba.
saboda na tabajin Wani Tafseer MLM Jafar Rahimahullah
Inda yake cewa ita sujjada Kabli Ko Ba Adi Mustahabi CE
Bawajibi bace koda mutum baiyita ba Babu laifi sallarsa tayi .
Amma Ina Neman Karin bayani
Game da Hakan
2026-08-21 14:00:45
1
To see more videos from user @umar.shehu.zaria8, please go to the Tikwm
homepage.