allah sarki wai mutanan da suke wannan wahalar🥺amma aka kamasu akayi karshen rayuwarsu
2026-09-18 19:49:36
8
Jameela Sunusi Rabee'u :
yanzu fisabillahi dik wanda ka gani wurin nan wlh kasan ba dadi ya kawoshi ba dolece Don su rufama kansu Asiri da taimakon Allah, Amma sbd rashin Adal ci na shugabannin mu aka kame mutanan seda Akayi sanadiyar barin wasu duniyar Allah yasaka muku ,wadanda suka Rasu Allah ya musu gafara
2026-09-19 02:10:12
1
aishahusaini39 :
Allah ya saka muku
2026-09-18 22:56:49
0
@meemee🦋born🦋to🦋win🦋 :
no more bago 🚫
2026-09-19 00:01:06
1
jummyrasheed :
Ya hayyu ya quyyum duk Mai hannu cikin kisan bayin Allah nan, kana mishi jindadin duniya da lahira
2026-09-19 11:18:52
0
mamanayman78 :
Allah sarki bayin Allah😭dubi aikin wahalan da sukeyi amman duk da haka saboda zalinci aka musu irin wannan kisan gillan😭😭 Allah ya saka muku
2026-09-18 22:02:46
3
Hassana Saidu :
Allah sarki rayuwa kena
2026-09-19 06:28:06
0
Zainab ummi :
Allah ya kara tsareku daga sharrin mutane
2026-09-18 15:07:15
0
Saliha Aminu :
yanzu duk wnn yaran d suka fito neman na kansu sune akawa wnn abun su yayan su suna can sun tara musu kudin sata d haram Allah y gaggauta saka musu y jikan su😭😭😭
2026-09-19 03:09:58
0
ummusahal2 :
Allah sarki
2026-09-18 19:28:09
0
auwal victo :
saidaku
2026-09-06 10:47:45
0
Saliha Aminu :
2026-09-19 03:08:50
0
Rahama ABDULKADIR Ibrahim :
Allah ka karbi shahadarsu kabi musu hakkin suba yam fashi da makami ba suba ba Yan ta addaba haka kawai suna neman nakansu
2026-09-19 09:27:50
0
Asbee collection :
Na shakwata be dis
2026-09-19 00:01:51
0
user6521147185417 :
Ah And Still Dry Kpain Dem😳
2026-09-19 11:31:25
0
ummi mula :
yanxu nagane dalilin dayasa mata sukafi maza yawa aduniya
2026-09-19 02:02:12
0
U🛍️ :
Wayannan bayin Allah sune aka kashe dan Allah ?
2026-09-19 08:02:55
0
Lawali Bashir :
👍👍👍
2026-09-18 20:14:01
0
abdou fataou :
😁😁😁
2026-09-19 00:07:19
0
ibarhim :
🥰🥰🥰
2026-09-18 21:42:19
0
shafiu :
🥰🥰🥰
2026-09-19 10:12:14
0
salisu masta :
👍👍👍
2026-09-18 22:44:56
0
Dan jaha comedian :
🥰🥰🥰
2026-09-18 23:13:44
0
subee Iove :
🥰🥰🥰❤️❤️❤️
2026-08-15 19:28:02
0
To see more videos from user @ibrahim.aminu063, please go to the Tikwm
homepage.