Dr dan Allah hawan jini yana saka jijiga wlh saura kadan farin jikina ya mutu inalillahi naga tashi hankali kamar malaiku ne tsaye akaina na kasa magana
2026-08-16 04:48:48
3
GLAM HEAVEN ✨ :
Dr. yau 5 days kenan da faruwan abun.
bakina ne left side din kawia yarike nayi nayi nagagara hada hakorin wajen daya nakasa rufe bakin nakasa magan kawai nafara jina wani iri kaina yanajuyawa nashi wani tunani kuma. har nafa tunanin kodai stroke ne. kuma baifi 5minutes ba shikennan nadawo normal
2026-08-15 20:19:07
4
mrs ishaq 🫶🫂🌹 :
wllh ina fama da duk sing and symptoms dinnan duka
Dr wannan shine ya kashe Mana Baban mu mahaefin madam Dina recently at Akth, Allah ya masu rahama
2026-08-16 05:47:17
2
ZaitunaYola🇳🇬 :
Idan blood pressure ne yake kasa fah
2026-08-15 21:08:29
1
habibaty Yar Gatan sidih :
muna godiya sosai da fadakarwa doctor 🙏
2026-08-15 20:13:39
1
a.s matawalle :
wlh Dr haja nakeji
2026-08-16 12:08:17
1
HabeebHayatudeen :
jazakumullahu khair
2026-08-16 05:37:27
1
alhaji safiyanu maradi :
fatan alheri garika
2026-08-16 08:23:04
1
Ismailjhn :
Assalamu alaikum Dr. Dan Allah ayimin ƙarin bayani idan nazo yin Fitsari sai naji kamar akwai saura a cikin mara ta kuma bazai wuce 30 minutes ba sai nasakejin wani fitsarin, sannan kuma idan zai fito inajin ɗan zafi kaɗan, kuma fitsarin yana da kalar yellow 🟡 kaɗan
Nagode sosai 🙏
2026-08-15 22:47:38
1
abubakarjibrinlawan :
yin amfani d coke zai taimaka ko kaɗan ne
2026-08-15 21:39:07
1
SHAFAATU FASHION DESIGNER :
wallahi yaronaa dan 6 month ya rasu saboda low Suger nayi ta mamakin wannan abun saboda Bai fara cin abinci ba ma
2026-08-18 00:40:40
0
nana Khadija :
Dr. Dan Allah bayani akan ovarian cyst da causes nashi da Kuma maganin shi pls
2026-08-15 20:46:54
1
Kankara Makeup & Henna artist :
Dr ni bana d ciwon sugar amma na shiga matsalar abaya na sha wahala amma ni dg shan mgnn maleria shine y haifarmin d wannan abun🥹
amma alhamdulillah yanxu nasamu lpy
2026-08-15 22:15:01
1
AMANA COLLECTION 💙🔹SNG🔹 :
Allah ya Kara ilimi Dan Allah rannan kayi bayani Akan masu matse futsari Amma bakai maganar maganiba yadda nake jikenan Amma maganifa Ko dole saidai
2026-08-15 20:17:37
1
Zahra :
Duk abun da kafada inajin sah 😳😳😳
2026-08-17 13:48:21
0
farouqyunusadan :
likita amana na low bp inkasamu Lokaci. Jazakallah khair
2026-08-15 20:17:43
1
MANGA.....ALHAMDULILLAH :
Dr 6.8 nml ne?
2026-10-13 11:18:52
0
Engr Muhammad sani muhammad :
wlh hakane doctor kuma gaskiya daga nine bana aiki da duk abu mai sugar amma naji asibi sunce na rinka san abubuwa masu sugar
2026-09-10 21:48:24
0
laminu sani🇳🇪🎗🇳🇬 :
dr wlh ina fama da bugawar zuciya
2026-10-09 14:50:56
0
matar Mijinta :
meye kuma akeci sugan ya hau
2026-10-03 20:19:56
0
tata.yaro77 :
cool 👍
2026-10-07 11:12:54
0
jamilu romeeo 🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪 :
Dr nidai nagaji da neman ansa a bakinka
2026-09-17 19:38:39
0
Gali_Al_Ansar~✓...✍️ :
Ya ilahi
2026-08-15 20:13:13
0
To see more videos from user @dr.umaryamco, please go to the Tikwm
homepage.