@valuemarchant: Replying to @PAN BREAD 🍞 GWANGWANIN BREAD #properties #reality #kano #houseforsale #investment

Ibrahim Dahiru Suleiman
Ibrahim Dahiru Suleiman
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 15 August 2026 22:21:58 GMT
7321
457
43
28

Music

Download

Comments

hamzaezt5a9
hamzaezt5a9 :
inada guda daya ta siyarwa 33/50 kuma O P ce
2026-08-16 05:23:02
1
cypull3
Saipullahi :
Bijahi annabi Muhammad s a w Abba ya gama gomna a Kano inshallah 🤲🤲
2026-08-15 23:40:21
4
muhammad_taye
محمد حسن موسى :
Allah ya isa filin mu wlh baxamu yafeba
2026-08-16 20:56:12
0
pay_and_smile
PAY&SMILE😊 :
Kaji magana👌 a dubemu a taimakemu abamu hakkin mu🥺🥺
2026-08-16 17:31:12
0
adoh40008gmail.com
HARUNA ADO :
Wlh duk wanda ya siya yasai gwari
2026-08-16 07:57:40
1
khadijanuhu92
dija nuhu :
wayyo pulote 2😭😭😭nawa
2026-08-15 22:40:20
3
bilkisumusa399
MOM BABY WORLD 🤍🤍 :
in sha Allah sandin zakara abba fale 1 ce👌
2026-08-20 08:42:26
1
muloniya0
@muloniya0 :
nidai nawa gonace
2026-08-16 23:18:44
0
abba.sulaiman5
Abahuraira suleman :
wlh gurin gwaramana ne
2026-08-16 21:03:38
0
yahaya.muhammad.f
Yahaya Muhammad furniture :
aini wlh har abada basiyi waje azakaraba Wanda akakarfe Allah yasa kuma Allah yananan baya bacci inba duniya dalahira kowa yasani
2026-08-18 07:01:20
0
e_e_m_b_e_e
mohd mubarak :
Alhaji gaskiya dayace, wajennan na rigima ne, duk kuma wanda zai siya Allah ya rufa asiri.
2026-08-16 08:27:54
0
zaharameen4
zaharadeen :
wlh kaso 90 ba a biyamuba Amma yace wai saura kaso ashirin
2026-08-16 08:19:09
1
auliyaullahi_
auliyaullahi_Sadeeq :
zabuwa ce
2026-08-16 13:52:19
0
mamannusy.fabric
MAMAN NUSY :
hmmmm
2026-08-16 10:22:34
0
alhajisardauna01
ALHAJI SARDAUNA 001 :
karya yake, aikine wlh, kuma baza muyafeba😭😭😭
2026-08-16 08:17:15
0
atyzage
ATYZAGE :
Subhalalhallah Astagfirulllah 😭
2026-08-16 23:29:19
0
snoker482
Osman Snooker :
inada 5 pilots 😭
2026-08-25 04:06:29
0
saudi.dubai.bedshe
ALE MAHI VENTURE :
duk wanda ya siya, ya se gwara domin baa biya mu ba
2026-08-16 14:37:15
0
ummurijaal
ummurijaal luxe sent :
Abiyamu hakkinmu a wuce gurin
2026-08-17 10:43:34
0
ukperfumery
UK PERFUMERY INTERPRISES :
Allah yawarware muku
2026-08-16 11:49:11
0
abbanhusna1988
Abba Ibrahim :
narantse da Allah babu wanda ya isa yarushen gini bi abiyaniba wallahi sai dai amutu dani
2026-08-16 23:50:48
1
_showglam
_showglam :
kawai gwara mutum ya hakura da gurin sai kace shi kadai ne guri a kano haka kawai azo ana gashi gashi , da asara gwara gidadanci
2026-08-16 23:32:06
0
kingsman8616
KINGSMAN :
Kunmanta da rayikan da’akakasheko to munasane kuma fansatanan
2026-08-19 10:30:26
0
mubee_shots
Mubee_Shots :
Wlh commissioner mutumin kirkine Allah yamasa jagora
2026-08-17 00:09:51
0
vaxoom
BC :
Ku dillalai Idn waje ya shiga rigima Daman mene naku 😂
2026-08-16 07:27:34
0
To see more videos from user @valuemarchant, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About