Allah y kawo mana dauki wlh har banasan fita unguwa
2026-08-16 19:07:13
11
Henna by Ayshatou Kano :
Yau wallahi har kusan faduwa nai Wallahi 😭
2026-08-16 22:12:34
5
Attasglam :
Allah y basu iko
2026-08-16 16:44:49
4
N.R.H GENERAL ENTERPRISES👠👜 :
Wlhy kam sai dai Allah yasaka mana 🤲🤲🤲 Wlhy ni Saida ne gabana shekara 2 da ya wuce wata mata a adaita sahu ta mutu 1:30 nare lokacin nayi dare na dawo daha Lagos dai dai Makarantar Kwokwosiya.
2026-08-16 17:41:20
3
lukman bigy :
ai wan nan maganar sai dai Allah kawo mafita amman karya gwamnati take bazata gyara ba gwale babu shuwagabanni Allah sawake
2026-08-17 08:47:56
0
Mom khairat luxury collection :
wlh Muna bukatar hanyar nn😭
2026-08-16 21:40:32
0
user6530982493447 :
munacikin wanihali 😭😭😭😭
2026-08-16 23:22:31
1
Aminu masoyee akaddara ✈️✈️✈️ :
Aladdafamana dan Allah akaddara ke magana
2026-08-17 16:52:03
1
Dan usee :
masha Allah
2026-08-16 16:40:32
3
💫yash💫 :
Allah ya Miki albarka
2026-08-16 18:25:41
1
Abdullahi Goma(10) :
Allah ya kawo mafita
2026-08-16 19:18:34
1
The Elite House by Ummulkhair✨ :
Wllh dai gsky ya kamata a duba a gyara titinnan🥲🥲
2026-08-17 18:20:06
1
uban fura :
allah y kawo mana dauki
2026-08-16 19:07:58
1
Classy_tasty-kn1 :
gaskiya Muna shan wahalar hanyar Nan
2026-08-17 09:35:25
1
user10616172798181 :
Zaki albarka insha Allah
2026-08-16 15:45:47
1
Aliyu sani :
wlh Gini nake a wajan makabarta Amma nadade banje naga aiki ba saboda hanya ko a kafa zakaje abune mara kyau