Yau Dai TikTok sun nuna min ukasha dama inata nemansa😂
2026-08-16 19:29:26
39
💗💞AUTAR MAMANTA💗💞 :
Wannan family issues ne
2026-08-18 23:14:04
1
Ukasha Nasiru :
Allah yasa Mudace
2026-08-19 11:57:20
0
ABDUL HAMITD :
family issues 😁😁😁
2026-08-18 00:41:16
0
DR SABIR(AMB SUNNA)AMV :
good job
2026-08-16 12:41:02
15
nafiu aliyu bmj :
family issues kenan Allah yatarwatsaku
2026-08-16 20:25:21
20
Audu Tayo 14 :
God bless your family 🙏
2026-08-17 19:51:38
0
zubeey bh :
Muji tsoron Allah mubautawa Allah
2026-08-16 17:39:33
10
Abu Abdalla :
Ashe tijara tana da rana
2026-08-16 15:19:36
35
𝐀𝐛𝐝𝐚𝐥𝐥𝐚𝐡 𝐉𝐚'𝐚𝐟𝐚𝐫 :
Ni ba Dan izala bane Amma kuna birge ni
2026-08-16 12:23:51
20
Pen Hydar :
Allah ya saka muku da alkhairi. 🥰🥰🥰
2026-08-16 11:31:02
15
Alhassane Hikima :
Allah ya saka da Alkairi Malam
2026-08-16 11:32:28
10
Naxeey 💞 :
allah yasa mudace amin
2026-08-16 11:33:00
8
💥✨Harissou💥 bin Ousmane✨🌻 :
Allah ya saka da alheri 🥰🥰🥰
2026-08-16 14:00:29
7
Popular_Benz :
Jazakallah khairan
2026-08-16 13:34:09
5
Ustazhamza177 :
up sunnah
2026-08-16 11:33:35
12
Hajin me shayi :
Ma Sha Allah Sunnah Sak 💪💪💪
2026-08-16 11:34:08
9
Ismaël :
malan ukasha kayi hakuri
2026-08-16 12:36:49
8
Musa Ibrahim Kangiwa 👑 :
:Addu'ar Bayan keran salla.💕👍Allahumma Rabba hazihid-da'watit-tammah, was-salatil-qa'imah, ati Muhammadanil-wasilata wal-fadilah, wab'ashu maqamam-mahmudanil-lazi wa'adtah.
Ma'ana:
"Ya Allah, Ubangijin wannan kira cikakke, da salla wacce za a tsayar, Ka ba wa Annabi Muhammadu Wasilah (matsayi madaukaki a Aljanna) da daukaka, Kuma Ka tayar da shi a matsayi abun yabo wanda Ka yi masa alkawari."
Falalarsa: Annabi (S.A.W) yace wanda duk ya karanta wannan addu'ar bayan kiran salla, cetona ya tabbata gareshi ranar kiyama.
2026-08-16 11:31:14
33
hassancelebrity0 :
Don Allah mu dinga yiwa annabi salati (s a w)
2026-08-16 15:20:33
24
Saihan jaresskee :
zallar gaskiya 🥰🥰🥰
2026-08-16 11:29:36
29
Rabiu umar :
slm barka da warhaka mlm ukasha da mlm ammar Allah ya maku albarka Allah ya kara basira
2026-08-16 11:36:30
22
To see more videos from user @ukashaumar05, please go to the Tikwm
homepage.