@youngsheikhtriump: Mace baliga tana tsaka da tikan rawan MAULIDI❌ sai jinin al’ada yazo mata ya matsayin maulidin ta.❓ Idan kayi zagi an cireka daga ceton shehu 😂😁

YOUNG SHEIKH TRIUMPH
YOUNG SHEIKH TRIUMPH
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 16 August 2026 12:11:39 GMT
58774
2896
555
320

Music

Download

Comments

seerachml
Sirajo Muhammad Lawal :
Ko Shehu Tijjani bayi da amsar wannan tambayar
2026-08-17 08:10:04
136
justicefaisal888gmail.c1
Justice Faisal :
Zata karanta salatin fati kafa 6 sann taci Gaba d tikan rawanta me tambaya ta Gaba???
2026-08-17 21:28:28
143
muhd_zayyad01
muhd_zayyad01 :
Ga abin sakawa a status ba hali
2026-08-16 15:38:52
120
babangidadahiru612
babangida dahiru :
hmmmmmm
2026-08-22 16:15:02
0
12abdeel
@12abdeel :
Kashi yafi mauludi 😁😁wanda ya yarda da wannan maganar yamin like 👍
2026-08-18 21:19:14
119
aboubacarsadik.0
Aboubacar Sadik +221 711617731 :
molidinta ya karey
2026-08-22 00:01:48
0
umarbshiru
Umar Bshiru :
tabdi wannan ai sai Dr idris
2026-08-16 21:13:29
35
sadiq.musa572
Sadiq Musa :
Salatil fati Zatayi kawai Kafa 10
2026-08-16 22:26:24
31
iammubarakgiwa274
Minister_Of_Enjoyment👌 :
Shiyasa na zabe tictok akan sanaa
2026-08-16 19:03:05
35
ahmadjjr7
Ahmad IB :
ni dai bazanyi zagi ba amma Allah yasa ba fararen Kaya tasaka ba
2026-08-16 18:58:26
40
mohammmadtech4
engineer Habibu Sani Danko :
nidai nazo karanta comment section ne😁
2026-08-16 20:08:04
16
dr..babangida2
Babangida2 :
Allah yajikan Dr. Idris
2026-08-17 17:05:20
25
nabeen.apple.world
nabeen.apple.world :
Seta rama mauludin ta😅
2026-08-17 05:03:28
13
zulkifludauda
zulkiflu dauda Muhammad :
zata karanta diwani da salatul fati tacigaba da tika rawanta
2026-08-19 08:18:42
11
ogapeacejos
OgaPeaceJos™ :
Barimuduba Jawahirul Ma'ani da Yaqudatul Faridah Tabbas zamu samu ansa kujira dawowana zanyi patapata daku😳
2026-08-18 15:57:40
10
abuhaidar6726
Abu haidar✅🇳🇬 :
a kira alkarmawee ya warwaremana wannan matsalar
2026-08-18 08:06:23
10
jafarsunnahmedia
Jafar sunnah media A.M.V :
Wannan amsar sai Dr Idris Abdulaziz dutsen RH
2026-08-18 12:23:27
20
fiddausi350
fiddausi :
Wayyo ni nana 😂😂😂
2026-08-18 07:50:18
7
zanna_jbr_dala
M-J DAN BORNO :
Ina sonki Nigeria 😂kinfi min UK a gurina 😂
2026-08-16 18:15:30
8
aminuadamu6679
Aminu Adamu :
@Abdulmalik Ibrahim:Asamu Wani baiti cikin diwani da wata fatawar shehu da Allah Mai dama-dama a warware ma sayyada matsalar Nan da Allah
2026-08-16 16:19:45
11
nurse_talba
Imran G Talba Kucheri :
ko TJ bayada amsar wannan Tambayar
2026-08-21 19:36:28
2
aminou6701king
king Abdul amanar☠️ mmn nakowa :
médai munzo guolma😳
2026-08-18 21:17:05
1
user4973218105328
khalifa melub :
nifa duka jiki na yayi salatul party 🥳
2026-08-18 20:00:32
1
yusufdanmaye8
YusufDanmaye :
Ina alhaji aniseed da dan anti suzu yau akwai magana
2026-08-17 10:59:28
1
umarnayakubuadamuphd
Na yakubu adamu p, h, d ♥️ 💖 :
Zata karanta salatin fati kafa 6 sann taci Gaba d tikan rawanta me tambaya ta Gaba???
2026-08-19 04:12:56
0
To see more videos from user @youngsheikhtriump, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About