@dokinkarfetv: "Zaɓen 2027 Idan Sun Ba Ku Kuɗi Da Taliya Ku Karɓa; Naku Ne Amma Ku Zaɓi Mutanen Da Suka Dace, Kar Ku Firgita Ba Wanda Ya Isa Ya Murɗe Mana Zaɓe, Da Izinin Ubangiji Sai Mun Kada Wannan Azzalumar Gwamnatin". In Ji Sadiq Sani Sadiq, A Cikin Shirin Podcast Na Dokin Ƙarfe TV. Me zaku ce? #arewa__tiktok #hausatiktok #nigeriantiktok🇳🇬 #abuja #abuja
Dokin karfe TV
Region: NG
Sunday 16 August 2026 12:33:52 GMT
Music
Download
Comments
Âbbâs Ç.bôƴ 🔷️ :
amin Fatan alheri insha Allah zanzo Nigeria 🇳🇬 dan Inyi zabe Ina neman addu ar ku yan uwa na yan arewa ✊️
2026-08-29 18:49:40
0
Yasir Adamu ali :
inshallahu
2026-08-28 22:40:13
0
AuWaL MagE :
gaskiyanee wllh allahyasamudace daalkairi
2026-08-18 11:02:01
1
Aliyu muhd :
Gasliya neh namu
2026-08-16 14:01:50
0
Kwali⭐💯🔥🚷 :
unicorn
2026-08-21 13:45:48
0
Dan alhaji :
insha allah
2026-08-26 06:11:35
0
Ajebo :
Allah ya bamusa a
2026-08-24 09:11:10
0
Abdullah shafiu :
2026-08-16 18:32:02
0
Avdol 001 :
Wnn gsky ne
2026-08-17 12:51:31
0
umarminuwa800 :
slm😁
2026-08-16 23:22:46
0
Sani Ajasu kwankwasiyya :
wanna gaskiyane kwankwasiyya zalla insha Allah
2026-08-16 14:16:06
1
A A Rafin yashi :
√
2026-08-16 15:07:17
0
yusuf masko :
gaskiyane wallahi sadiq sani sadiq
2026-08-18 11:56:06
0
abdulmalik magaji musa :
sai major insha allah
2026-08-23 20:57:45
0
Aminu Suraja :
Allah ya amince mana 🤲
2026-08-18 11:16:25
0
Yasir Adamu ali :
gaskiya ne
2026-08-28 22:39:36
0
Laura's fashion clothing :
Wannan shine gaskiya zaqaqurin namiji
2026-08-16 16:15:17
0
Aminu nani :
gaskiya ne shike bamu wahala wai sai ace inkun zabi Wanda kuke so ba za,abashiba
2026-08-16 17:44:39
0
mahamed bukar :
🥰🥰🥰
2026-08-28 18:34:43
0
Habu Rest :
🥰🥰🥰
2026-08-28 11:59:27
0
Umar Ubbi 08035020256 :
💕💕💕
2026-08-27 21:34:26
0
Sifiyanu Umar :
🥰🥰🥰
2026-08-27 19:19:58
0
Usman Lawan Glmw :
🥰🥰🥰
2026-08-16 12:53:52
0
To see more videos from user @dokinkarfetv, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.