✨ Kalmomi Biyu Masu Sauƙi Amma Masu Nauyi: ✨
Manzon Allah (S.A.W) ya ce: "Kalamai biyu masu sauƙi a harshe, masu nauyi a ma'auni, abin ƙauna a wajen Mai Rahama:"
"Subhanallahi wa bihamdihi, Subhanallahil-Azim."
(Tsarki ya tabbata ga Allah da yabon Sa, tsarki ya tabbata ga Allah Mai girma).
Muna mantawa da su wani lokacin, amma ladansu yana da yawa sosai. Allah ya ba mu ikon ambatonsa! 🤲🤍
2026-08-16 15:48:14
11
Umarkhanyusuf Umar :
gaskiya Darika ta 6atar da mutane wlh Allah ya isa tsakaninmu daku 🥹🥹🥹😭
2026-08-17 09:44:45
8
15 :
Ahlulsunnah Kuce Alhamdoulilah
2026-08-16 17:28:38
9
Ibrahim Adamu :
kai jama a wlh mutanannan sun raina allah da maxan allah s.a.w allah ya wulakantasu
2026-08-17 10:49:01
3
jibril m ummar ud :
wlh munyarda zaayi
2026-08-17 08:43:54
0
DAN SARKIN KUDI :
alhamdu liLlah da Allah Ya halicce ni Ahlussunah 🤲
2026-08-17 08:38:07
4
Ibrahim arzagaye maazou :
Sunnah sak gidan hujja
2026-08-16 17:34:56
2
Zahad Ahmad :
Malam Ukasha da Malam Ammar gaskiya Kuna kokari... ubangiji Allah yasaka muku da Alkairi
2026-08-16 16:41:46
4
Moustapha watchamoustapha42@gm :
Allah ya saka da alheri
2026-08-16 16:44:04
1
Abbatee :
Allah yasakamuko da Alkhairi
2026-08-17 08:10:56
1
Alhajee cheexoo :
Wannan Shine tijjaniyya
2026-08-17 07:20:59
2
maidami :
allahyasamudace
2026-08-16 14:20:28
2
Tahir Umar :
Allah yakara ilimi
2026-08-17 00:14:35
1
trust Allah 🙏💕🎁👆☝️🤝 :
hhhhhh Allah hummah barik Alah Muhammad
2026-08-16 14:07:17
2
ismail tijjani 00 :
masha Allah
2026-08-17 08:21:11
1
Zakari@16 :
Allahu Akbar
2026-08-16 16:12:16
2
Alabe Yafari :
Allah yamuku albarka 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲
2026-08-16 17:15:02
1
salehboubacar440 :
Inna lillahi wa inna ilaihi rajouna
2026-08-16 19:34:06
1
RDSO S. yarima :
Allah ya kara mana imani
2026-08-16 22:10:51
1
user627704306206 :
Allah yaskmuk dallhar Amin
2026-08-16 21:22:19
1
jabir kitchen :
malam ukasha da shk ammar allah yajikan iyayen ku allah ya albarkaci zuriar ku,yasa kamuku da gidan aljanna
2026-08-16 21:43:35
2
To see more videos from user @ukashaumar05, please go to the Tikwm
homepage.