@queenofcomedy007: TABARAKALLAH please what are your opinions?

𝓑𝓲𝓵𝓴𝓲𝓼 𝓜𝓾𝓴𝓽𝓪𝓻
𝓑𝓲𝓵𝓴𝓲𝓼 𝓜𝓾𝓴𝓽𝓪𝓻
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 16 August 2026 14:35:06 GMT
278649
23538
495
2788

Music

Download

Comments

galadima4real
Gladima boss :
The issue is understanding what Malam was saying. Shedu, Baiko an bashi ya karba. this is marriage precisely.
2026-08-18 11:04:20
2
ibraheemkhaleem
ibraheemkhaleem :
point of corrections,is not true
2026-08-17 19:26:01
5
abubakarmuhammed0922
abubakarmuhammed0922 :
You look so beautiful
2026-08-18 11:17:31
0
bakomusaabubakar
Bako Bk :
Wannan fatawan malam ya janye kafin ya bar duniya
2026-08-17 01:16:33
91
sanihamza60
sani hamza :
beautiful lady
2026-08-17 10:59:24
0
muhammadarmayau1
@Bushara Ga mumunai✅ :
ku fahimci malamin nan, har sai in an bashi ya karba, kaga idan ba'a yi siga ba, data zama ba
2026-08-17 08:18:40
55
ben_ahm4d
ben_Ahm3d :
Idan mutuwa alkhairi ce allah ka dauki ran wanda ya karanta comment din nan
2026-08-17 21:53:52
19
abdullahi2299
Abdullah39 :
pls I need your phone number
2026-08-16 22:58:29
1
ms.dangwaggo
muktarbinsani :
please completed the wa'azi
2026-08-17 11:31:31
2
kabeer_2222
kabeer_2222 :
Malam yajanye wannan fatawar, domin baiko ba aure bane, domin baicika sharuddan aureba. Allah yajikan Malam yayi masa rahama.
2026-08-17 21:37:00
10
daawatul_haq4
Muhammad Auwal :
wlh ko a Alqur'ani ma duk wanda iya yaye sukayi mgn, anbashi kuma ya karba ko ba'a tara jama'a ba aure yayi dama yardar iyaye kawai ake nema
2026-08-17 12:29:59
10
muazzam883
ibrahim :
Wallahi a lokacin Annabi haka take
2026-08-16 21:59:08
20
ahmadibrahimkhali
ahmadibrahimkhali :
opinion Kuma ? karatu ne na shari'ah. Your post should educate Wanda Bai sani ba. Amma ba neman opinion ba, please
2026-08-17 11:35:47
17
aliyu_haiydarr
Aliyu Isah Umar :
Baiko alokacin yana nufi siga sbd idan anbada sadaki atake akeyin siga bakaman yanzu ba🙏
2026-08-17 12:49:07
12
nazifibello3
Nazifi Bello Abdulkadir :
shiyasa nakeson ahalul sunan idan malaminsu yayi kuskure zasu ce kuskurene
2026-08-17 08:36:17
8
abdullahiargungu1
@ ABDULLAHI ARGUNGU :
Malan yayi gyara akn wannan fatawa kamin malam ya rasu
2026-08-17 10:56:07
14
matsayitech7
Matsayi tech/mining :
malam fa daga baya ya janye wannan fatawar
2026-08-16 21:54:37
8
curruptmind123
Khalel wakanow :
ah ah wlh aure na ya tabata ta sumaiay hauwa fatima firdausi zainab rukayyah adama samsiya asma'u hajara Da hadiza domin nayi baiko so gabada ya
2026-08-17 16:28:27
1
ibnmusa18
Ahmed ibn musa :
fyn girl
2026-08-17 12:42:46
0
ahmadaminu875
Ahmad Aminu :
aya ko hadisi wlh qaryayake
2026-08-17 18:42:26
0
bakomusaabubakar
Bako Bk :
yayi gyrara a wannan fatawan kafin yabar duniya 'yar uwa
2026-08-17 01:18:49
1
abubalngr62
LAMPARD :
wlhi an walwale wannan fatawar sbda canzawar zamani
2026-08-17 17:06:42
0
naziruabbadambatta
naziruabbadambatta :
hassbunallhu waniimal wakil
2026-08-17 20:42:59
2
show_mess_khan
BIN UMAR ✍️ :
kache mu muridai zamu amfana kenn
2026-08-16 22:14:54
3
gavventures
Jamil GY :
aure ya kunshi abu guda hudune 1) sadaki, 2)waliyi, 3) siga da 4) shedu. baiko kawai bai isaba don ana iya pasawa
2026-08-17 16:14:24
3
To see more videos from user @queenofcomedy007, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About