@shehi_ahmad_tajul_izzi: Shehi Ahmad Tajul izzi - Da’iman (official audio) 2026 OUT!! #shehitajulizzi #Daiman #tajulizzifoundation © 2026 Tajul’Izzi Foundation | Amd Inc. (Distribution & Exclusive License Under AmjadMusik) #AmjadMusikDistribution #AmjadRecords

Shehi Ahmad
Shehi Ahmad
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 16 August 2026 16:37:02 GMT
126018
26882
517
666

Music

Download

Comments

userummancy
Baby~Umma🌹🥂 :
Zanyi addu'a kuce man ameen pls Ya allah alfar mar wannan watan d aka haifi fiyayyen halittah allah ka biya mn buka tun mu baki daya ya Allah 🤲🤲🤲🤲
2026-08-17 09:52:51
147
natanabreaker
N@T@ N@ BRE@KER ☄️☄️☄️ :
me yabo me capacity 💯💯💯
2026-08-19 08:47:54
0
ehmamhamverl0
Ehmqm hamverl :
Jinake kamar inyi tsuntsu intashi sama inje inziyarci manzon Allah s a w 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭Allah kahoremana muyi ziyara🕋 s a w ❤️
2026-08-17 17:40:45
41
m.bature8
M Bature :
Allah kasa annabi Muhammad yacecemu 😭😭😭🥰🥰🥰🙏🙏🙏
2026-08-17 05:00:41
25
abucele5
aqsadeeq ♥️ :
wai an saketa ne
2026-08-16 17:30:32
42
walid_dan_oga
Dan____oga J5 :
Allah yajikan mamata da rahama'😭
2026-08-17 09:56:59
28
mustaphadanxamalo
mustaphadanxamalo :
Masha Allah Allah yaqaro basira
2026-08-16 17:50:21
10
feenahbataliya
feenah Muhammad :
indazan sameta💃
2026-08-17 08:07:32
13
callmesadyfiddy
Sadyfiddy 💐🌺🌹 :
Wlh ji nake kmr inta binku ina muku like saboda yanda kukejin dadin saukar yabon nan🥹🫂Allah ya kara mana son annabi Muhammad ❤️‍🔥🤲🏻
2026-08-17 21:00:16
14
saadumar380
saadumar dogondaji :
a, ina zamu samun ta don Allah
2026-08-16 18:35:08
16
_hauwerh_7
Hauwa sani💫🦋💜 :
Alhamdulillah ta sauka🤍💃
2026-08-16 18:17:23
11
saifullahidangimbiya
saifullahi Dangimbiya🦋🦋 :
wai Mai yabo yane har Yanzu fa Bata sauka ba🙏
2026-08-16 18:42:58
11
alhajishehi2024
💕 :
Allah yakara kusanci da shugaba s a w
2026-08-16 16:54:39
10
spreety2
sgabon t :
alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah 😭🙏kai allah yakara mana son annabi,wato duk zuciya me tsafta idan ta anyabi annabi wani irin dadi kakeji 😭😭🫡💯
2026-08-17 07:38:28
12
ahamadyahaya.tijj
Ahamadyahaya Tijjani :
me yabo yayi. yaabon sa 🤲🩷
2026-08-16 17:40:24
14
user33754391831810
Bulama Ahmad :
S A W💔💔💔🤎🤎
2026-08-16 16:41:52
6
nasirangalacy
Nasir Angalacy :
Masha Allah 👌 Allah Ya Kara Basira da kusanci
2026-08-16 16:40:49
7
samailagarba525
Samaila Garba :
Masha Allah Allah yabada lada
2026-08-16 17:08:46
6
_jidderhtike
Miss Tike💅👄 :
Masha Allah
2026-08-16 18:12:44
8
kabiru_mai_ruhul_arwah_1
Kabiru mai ruhul arwah :
Allah karawa annabi daraja s a w
2026-08-16 17:04:54
5
aleekhan383
ENGR ALEEKHAN :
Allah ya ƙara manah ƙaunar shugaba sallallahu alaihi wasallam 🤲
2026-08-17 09:17:01
6
muneerabdullahi05
Muneer teacher :
Malam da kanka
2026-08-16 16:56:20
7
mubarakjishaaq
MBk :
Abadan har Abada Dimun Da'iman Duniya da Lahira muna tare da Shugaba! S.A.W😭❤️🙏
2026-08-16 20:43:55
5
kanwar.maza3
kanwar maza :
Masha Allah
2026-08-17 09:44:04
1
1yahayatajulizzi3
Yahaya mauhmmad Tajul Izzi :
Annabi Muhammad s. A. W
2026-08-17 07:17:32
2
To see more videos from user @shehi_ahmad_tajul_izzi, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About