Ga yanan ga Fassara Nan Kasa Ga Masu Bukata.
أينَنُمرودُوكنعانُومنْمَلَكَالأرضَوولّى وعَزَلْأينَعادٌ أينَفرعونُومنْرَفَعَالأهرامَمن يسمعْيَخَلْأينَمن سادوا وشادوا وبَنَوا
هَلَكَالكلّولم تُغنِ القُلَلْأينَأربابُالحِجَى أهلُالنّهى
أينَأهلُالعلمِ والقومُالأوَلْسيُعيدُاللهُكُلًّا منهمُوسيَجزي فاعلًا ما قد فَعَلْ�
Al-Maktaba +1
Ma’anar sa: Mawaƙin yana tunatar da mutum cewa duk manyan sarakuna da masu iko—Nimrod, Kan’ana, Fir’auna da mutanen da suka gina manyan abubuwa duk sun wuce. Duk wanda ya yi mulki, ya yi ƙarfi, ya gina, ko ya mallaki duniya, ƙarshe mutuwa ta riske shi. Kuma Allah zai sake tayar da su, ya kuma saka wa kowa bisa abin da ya aikata.
2026-08-18 17:59:56
22
Bilyaminu Muhammad :
qur a'ni kawai ake rerawa
2026-08-17 10:04:41
5
Farouq Tukuntawa :
ayi wa me dakan nan magana mana
2026-08-19 09:44:09
10
AHMAD~ALIYU~UMAR :
Masha Allahu ummu humaran Allah yakara miki kaifin basira da imani…Allah yakara tsareki
2026-08-16 19:13:04
19
USMAN عثمان زنورين🦅👑 :
inaji Nasan Ba Quran Bane Alhamdulilahi ilimi Yayi Mana Rana 🙏🏻🥰
2026-08-17 21:51:00
10
Abu~ammãr :
ما أجمل صورة و صوت، من اليوم فهمت لمئة ابن الوردي
2026-08-17 08:44:55
10
بنت ناصر ❤️😌🌸 :
Astagfirulla Allah yasa mu dace 🤲🏻🥹
2026-08-17 11:18:24
6
Assalafiy :
ماشاء الله صوت جميل الله يبارك🥰🥰
2026-08-16 17:04:39
8
Ali Musa Ahmad :
Allah ya baki miji nagari
2026-08-17 16:46:55
6
A Umar :
ومن رفع الاهرم not أغرم and ولم تعن القلل not تغن القلل Allah ya miki albarka ya qara basira👍
2026-08-17 13:53:17
6
G1boy :
@Chaibou sanda:أنت من أين يا اختي
2026-08-16 19:49:07
5
yar iyaaa😏🙄❤️ :
innalillahi WA inna ilaihii rajiun malamar islamiyace niii🥺🥺🥺Amma nazata qur an nee nashiga uku
2026-08-17 09:20:27
7
آدم الحال الناس :
O God, grant me a righteous husband, O Lord of the Worlds 🤲🤲
2026-08-16 20:38:39
9
Älëë¥ö$__Ä__öñë :
Allah kasa Alqur,ani ya cecemu ya hayyu ya qayyum 🤲
2026-08-17 11:46:58
12
Alamin 1naija🇳🇬🥰 :
wannan waka cefa naga wasu suna qur’ani akwai dadi
2026-08-17 13:34:03
5
yussuf :
… أين عاد أين فرعون ومن رفع الأهرم… وليس أين من رفع الأغرم، بارك الله فيك وزادك الله من فضله
2026-08-17 09:22:44
6
أبو عبد الرشيد بن الحس :
ماشاءالله والله يا أختي أنا أحبك 🫶🏽 في الله في أي بلد أنت يا أختي
2026-08-16 17:01:51
5
To see more videos from user @ummuhumran2, please go to the Tikwm
homepage.