@ibrahim_shehu_umar: Wane yake mayarda rashin lafiyar yara siyasa?

ibrahim_shehu_umar
ibrahim_shehu_umar
Open In TikTok:
Region: AE
Sunday 16 August 2026 18:40:07 GMT
96111
15827
735
756

Music

Download

Comments

realmaishanuson
realmaishanuson :
Gsky dazan samu dama a zamfara sai nayi Kala. Haka keep up bro
2026-08-16 18:50:07
115
shatuuthoughts
Shatuu🧕❤️‍🩹 :
kowa yaxo xae attendence Kar mu samu carry over
2026-08-17 09:49:13
33
ameey_bie
𝒮ℬℋ…!❤️✨ :
Ya Rabb 💔😫 Rasdan fa qanen fir’auna ne
2026-08-16 19:39:53
86
yako_bakerspalace
Yako bakers / baking supplies :
Nifa saboda makarantarka na canza PVC na daga kaduna zuwa kano sai mun tabbatar mun karyar da RASDAN insha Allah.
2026-08-28 06:58:52
27
geniusjr01
Aleeyu Haedar💯 :
001 attendance Level 400😎
2026-08-16 18:45:37
17
heartcode156
Khadija collection and more :
kwankwasiyya kafin Allah kenan
2026-08-17 08:31:43
14
babyghurl40
baby ghurl☺️ :
Dan Allah kanada tsayay yiya???🥺
2026-08-17 06:16:29
21
iyaka070
iyaka070 :
Dama wallahi Ina ganin videon ta nace wallahi za kayi magana sai dar in Baka gani ba Alhamdulillah
2026-08-16 19:20:57
27
amans.siblings
AMAN’S SIBLINGS ✨🫧❤️ :
Allah ya saka da Alkhairi bro 🥰❤️
2026-08-16 23:30:11
12
user2138386199476
user2138386199476 :
duk wanda yayarda yafi DAN BELLO yayimin like
2026-09-01 03:00:31
13
binshuaibu43
Saki kowa kama Allah A.M.V :
shifa rasdan akwai approval
2026-08-16 18:58:48
6
alehaidar0
ALE HAIDAR :
labbaika sir Allah ya fito da wata hanyar abiya mata shi Kuma resident falle 1 ce
2026-08-16 19:13:15
21
mrsk557
mommy kwankwasiyy ❤️💖🔐 :
Xamu iya biyan haraji Dan muxauna a kwankwasiyy 😍❤️abba gwamnan tsautsayi Allah y saka mn tashin hankalin damuka shiga lokacin xabenka Allah y kunyatar dakai y rabbil alamin 🙏
2026-08-23 19:03:48
6
aq_sir
RED NECK 🏋️‍♀️ :
Girman Sarki Ya Dore, bamu ba zaban Rasdan 2027 In Shaa Allahu.
2026-08-16 19:39:19
10
mustyy2244
Mustyy2244 :
Allah yasa nazo da wuri yan Aji
2026-08-16 18:59:42
11
abms_apparels.ng
ABM’s apparels.ng :
Allah yasa kada a kamo mu yan class Masu attendance 😂😂
2026-08-16 21:09:07
14
umaruk30
UmarUk :
allah ya kawo mafita yarinya Fatima.
2026-08-17 05:13:20
6
maryamshehuahmad7
maryamshehuahmad7 :
abba ne PA
2026-09-03 07:35:46
0
chanzakalaclothing
Dan marayan [email protected] :
gaskia banta jindadin karatuba irin na wanna rana allah ya karemana kai sarki ruwa na kutama🥰🥰🥰🥰
2026-08-19 05:14:36
6
soorajlawan37
abusaleem :
magar gaskiyafa resident baya cika alkawari idan yadauka mu masoyansane amma duk inda gaskiya tazo afadeta kawai wllh
2026-08-30 12:02:27
2
jb_nagoda
Jb_Nagoda :
Muna tare dakai
2026-08-16 23:50:06
1
agk_jallab_abaya
Babba_agk_Ng :
Today class hot sir
2026-08-16 22:06:14
2
sageerbadagire
Badagire na futuhee :
present sir
2026-08-16 23:06:52
1
freeunited2
🥷ARROW🤟 MAGIC🤏🎮 :
attendance 📝📝📝
2026-08-31 23:25:26
1
bahijjat.mohd
queen 👑 afura 🤫🎶 :
allah sarki
2026-08-16 22:29:50
4
To see more videos from user @ibrahim_shehu_umar, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About