Masha allah allah ya karabudi na alkairi agareki allah ya kawo kasuwa mai albarka allah
2026-08-17 07:24:38
0
momyn dinee :
hajjaju kayanki duniyane Allah yakawo kasuwa me albarka
2026-08-17 07:18:58
1
01phatty :
safna Dan Allah inaason ki koyawamin yanda kike hada manki
2026-08-17 11:37:36
1
husnatyy :
Allah yasama nema albarka Allah yakawo kasuwa mai albarka, safna skin care
2026-08-22 16:49:53
0
Zahra😍 :
Allah Ya kawo kasuwa me albarka
2026-08-17 07:27:04
1
shaawabello :
kasuwa mi albarka 🥰🥰🥰🥰
2026-08-17 07:28:37
0
user3692840627869 :
anty saffna sarki allah ya kara dokaka🙏 Kuma allah nima inada rabon samun alherin ki🥰🥰🥰
2026-08-17 07:37:08
0
lyrics by jalila🤍✨ :
Allah kabamu kudi musaya 🥺
2026-08-17 07:23:59
0
hafsatiliyasu975 :
Allah yakaro kasuwa me albarka Allah yakara basira Allah daukaka
2026-08-17 07:22:25
0
💗💗jiddah_muhd600💗💗 :
Anty safna Allah kawo kasuwa mai albarka
2026-08-17 10:28:45
1
matar mijinta :
kasuwa me albarka 🤲 anty saffna namu na allah sai kinyi kijegida kihuta camped mugama Miki sai kinyi kisha kurumin ki karkitashi hankalin ki saikinyi✊🥰
2026-08-17 08:02:05
0
Maryama's henna :
Masha Allah tabarakallah Allah kawo kasuwa mai albarka saffna namu sai Dake hajjajo mu
2026-08-17 08:49:57
1
❤️Bint Serdeeq Umm Serdeeq❤️ :
Allah yakawo kasuwa me albarka ameen 🤲🤲🤲
2026-08-17 08:40:28
1
Maimunatuyahaya :
mude bazamugaji ba gsky kayan ki duniya ne Masha Allah Allah y samuna d rabo mumah Allah y kawo kasuwa Mai albarka
2026-08-17 07:17:03
0
KHADMEEN CLASSY HUB ✨✨✨ :
kasuwa Mai albarka safna skin care kaduna
2026-08-17 08:14:48
1
ME. KYAU🌹💞💍 :
allah ubangiji y kawo kasuwa mai albarka insha allah saudiya zaki kwanannan aunty baxan kajiba wllh ke tamuci mu nakine aunty saffnah skin care kaduna wllh fatata talalace gashi bikin aminiyata za ai wannan wata pls 😭😭😭aunty saffnah🙏🙏💪
2026-08-17 12:44:51
1
Baffani Ahmed Bello :
Masha allah
2026-08-22 23:11:31
0
umme aisha :
inaso
2026-08-22 18:51:07
0
Aminatour sani :
Allah y kawo kasuwa Mae Albarka
2026-08-17 09:31:23
1
ya.daga.allah. :
Dan.allah Nima inason insaya Kuma gani niyar kt ce
2026-08-22 17:44:27
0
umme aisha :
nawa wanan da aka zubar Dan allah
2026-08-22 18:51:30
0
To see more videos from user @saffnaskincare, please go to the Tikwm
homepage.