@amb_muhammad_kusada_02: A koda yaushe ƙara shiga zuciyata kike, kuma kowace rana soyayyarki tana ƙara yin zurfi a cikin zuciyata. ❤️ Duk lokacin da nake tunaninki, sai na ƙara jin irin muhimmancin da kike da shi a gare ni. Ke ce wadda zuciyata take ƙara zaɓa a kullum, kuma ina fatan wannan soyayyar tamu ta kasance mai ɗorewa har abada. ❤️🌹