ya Allah yabaki miji nagari Wanda zaikuladake sosai Wanda zairike amanar Allah danku mata amanace awurinmu da Allah yabamu ya Allah kabamu iKon rike wannan amanar Amin y rabbi
2026-08-17 20:03:17
8
A/hafeez🫅 :
idan kin amincemin zan zamo mai baki soyayya da kulawa sama da tasu im sha Allah
2026-08-18 20:03:27
5
Tsauri3233 :
Allah ya kawo miji na gari
2026-08-17 15:27:01
5
Yusuf :
meji nagare ba ya tiktok☺️
2026-08-18 18:25:53
2
bawasa :
gani kinda gaskekike
2026-08-18 17:42:36
2
ramatu abu naali :
are you sure are you sure I get ready to marry you
2026-08-22 00:30:27
2
manmadu kangar :
gsky an ci kai a nan
2026-08-17 22:52:16
2
ALLAH YABIYA KAINUWA :
Allah yabaki nagari
2026-08-19 04:17:55
1
salmah ahamad :
ameen ya allah yabamu wanda suke son ba wanda muke soba