inaso kisani cewa ina sanki sosai
bana neman komai daga gare ki sai gaskiya kulawa da soyayya
kina da matsayi na musamman a zuciyata kuma duk lokacin dana yi tunanin ki sai naji dadi ina fatan soyayyarmu zata kasance mai sauki cike da fahimtar juna da farin ciki my love matar ixaxko ta har abada
2026-10-14 00:07:14
2
@Prince mohammad kt :
Soyayyah tana nufin kulawa, tausayi, jin kae, damuwa da damuwar juna, dakuma kyautawa juna, kada ki dauka kyautatawa ta ratayane awuyan maza kadai, aa kema amatsayinki na mace akwai nau'in kyautatawar da mu maza muke bukata da ku, Allah kabamu mSu son mu.
2026-10-08 07:53:17
2
Abdoul razak :
aradu kada kasa nafara soyayya fah
2026-09-20 09:22:08
1
haro 💫 Carlos 💫 tchiro 🇳🇪 :
Allah yabar kauna
2026-09-01 22:09:35
1
zahraddeen :
yakamata ana ijiyi comment
2026-08-19 11:29:48
2
Musty shadi karogi :
Allah ya bar kauna 🤲❤️🩹
2026-08-24 11:28:30
1
M USAM NOMA :
Tolove
2026-09-27 06:57:55
1
yahaya :
nusaebah tah ina sonki❤❤❤
2026-10-05 19:46:51
1
oumarou elhdj alio :
m ch allh
2026-11-05 18:55:19
1
Muhammad Warshu :
good
2026-10-30 14:21:46
1
Muhammed Adamu Wailawo :
yn
2026-09-02 19:19:32
0
Haruna Jirgie :
inason wannan
2026-11-04 10:22:57
1
MOH SANI ✨ :
please copy
2026-08-23 22:21:26
1
Khadijat Umar :
in sha Allah
2026-09-04 16:23:13
1
DAN GATAN MOM :
slm
2026-11-03 07:17:14
1
nazyy Muhammed hurumi :
is good
2026-08-24 22:55:03
0
Abdulkareem01 :
🥰
2026-10-18 11:46:17
0
Muhammadu kt it :
please copy
2026-08-24 21:42:15
1
Abdulkareem01 :
2026-10-18 11:46:34
0
Ibrahim D.done4 :
inaso kisani cewa ina sanki sosai
bana neman komai daga gare ki sai gaskiya kulawa da soyayya
kina da matsayi na musamman a zuciyata kuma duk lokacin dana yi tunanin ki sai naji dadi ina fatan soyayyarmu zata kasance mai sauki cike da fahimtar juna da farin ciki my love matar Ibrahim ta har abada.
2026-11-12 21:12:58
2
📈DENOECRYPTO📉 :
inaso kisani cewa ina sanki sosai
bana neman komai daga gare ki sai gaskiya kulawa da soyayya
kina da matsayi na musamman a zuciyata kuma duk lokacin dana yi tunanin ki sai naji dadi ina fatan soyayyarmu zata kasance mai sauki cike da fahimtar juna da farin ciki amma akwai tambaya guda da nake son ki amsa min da gaskiya shin kina ganin zamu iya ci gaba da wannan soyayyar har ta zama abunda ko wananmu yake fatah
2026-11-09 09:07:45
1
mujahilawal :
kwafi bor
2026-10-04 21:35:40
0
GARKUWAHONOURGROUPCPY99📚H4🎁 :
[Heartwarming][Heartwarming][Heartwarming]
2026-11-15 11:08:27
1
2pac :
😳😳😳
2026-10-21 20:17:23
1
✨Toujour 💸class💸✨ :
🥰🥰🥰
2026-10-29 08:44:34
2
To see more videos from user @aminu_ado677, please go to the Tikwm
homepage.