limit for withdrawal is 500k per week for individuals and 5m for corporate per week,
NB: In the Bank
2026-08-17 18:39:26
4
YoungDeeney :
You mean 750 za'a karba daga customers for every 10k transaction?
2026-08-18 10:00:26
1
yaseeribrahim43@ :
is 500k in a week.
2026-08-18 06:32:55
2
ABBAS ASCEND 🥷👑✨ :
Idan yaje viral zandawo amin like 👍
2026-08-17 16:45:08
69
JUNDAB -COLLECTION :
yawwa brother tailors ma suna buqatar nasu
2026-08-17 17:24:45
2
Khadybash🧕❤️ :
Sai kukaji nabude chamber a anguwanmu, bibiya brr munir ne sila 😂
2026-08-17 17:13:25
52
Barrister👨⚖️⚖️ :
Wlh mukula da sallah Akan lokaci 🙏🥰
2026-08-17 17:38:38
42
Manners_NATION_🤑💨 :
Please kayi Akan NEPA😥😥 I am on one service but my bills is two ????
2026-08-17 20:04:39
2
ismail sr :
don Allah yin report a police station sai anbiya kudi pls 🙏 answer for me
2026-08-17 16:57:27
3
FRESH MAN :
dan Allah mene wannan a wuyanka🥰
2026-08-17 19:30:04
8
Abbah_|¥aL :
Bro komai kasani. Makaranta baqarya bace
2026-08-17 17:50:14
15
Nasir Ahmad Sulaiman :
please barrister dan Allah akwai dokar datace dole saika sanar da makwabci kafin kahau saman gidanka kokuma saman kowanne gida kafin kahau sama. thanks
2026-08-17 22:18:03
8
Mbk6. :
Shin a doka dole ne mai baburin hawa private,kamar lifan dole sai yayi license.?
2026-08-17 18:04:06
7
Sani A Hassan :
Allah ubangiji kada yakawo wannan tsarin a Nigeria domin wlh kasuwarmu tsayawa xatai muna bada cash over 100m
2026-08-18 12:37:54
1
waziribabawuro :
Allah kare mana barrister Allah ya maka albrka
2026-08-17 17:10:21
6
bushak 142 :
pls kayi mana dan bayani a dokance game da chairmans din mu da aikikansu
2026-08-18 11:27:51
1
Ibrahimbadamasidaura :
To Allah ya kawo mana sabon arziki mubar POS
2026-08-18 10:42:03
2
Adam Bukar Adam :
3 percent na withdrawal ina Yana farawa idan ka wuce limit naka per week i.e 500k for individuals, misali idan yau kaje Bank ka cire 500k a counter to ka wuce limit naka na satin amma idan ka sake withdrawing na wani kuɗin a satin zai fita amma akwai cashlite charges shine 3 percent in
2026-08-17 18:56:44
1
expender mudee :
wlh mlm mannir kana matukar birgeni
2026-08-17 20:38:11
2
DJ-C SMART :
don Allah kayi ma bayani Akan flashing na waya me dokan najeriya ta ce
2026-08-18 04:54:10
2
Dan ameer Mai Doki :
Dan allah inada wata tanbaya dangane da sanya Bluetootha ayayinda kake tuki dan Allah meduka tace
2026-08-17 19:30:03
2
Abdoool jamoh🕊️❤️ :
Ina Sana'ar Pos Amman Duk Banda Wadannan 💔🥺
2026-08-18 07:26:28
2
Sarfilu kanawa@🫶🤝🫀 :
dan allah kafadada magana akan p o s saboda yana da important
2026-08-17 23:29:46
2
@adamu_besse :
Allah ya Kara lfy mentor
2026-08-17 18:29:46
2
Dan daya 002 :
masu bread fah
2026-08-17 17:55:39
2
To see more videos from user @manirfaisal, please go to the Tikwm
homepage.