Shine iska (ko kuma hadari/Guguwa),Wacce Allah ya kwatanta gudunta a cikin ayoyi kamar haka. A suratul Al-Anfal (8:33) da Suratul Fatir(35:9) Ta hanyar ambaton "iska mai tashi ko tura girgije!
☺️♥️I'm Jamilu Yusuf from Katsina State😍😁
2026-08-18 13:14:20
14
farhat :
Ruwa ne kuma Allah y anbaceshi a suratul anbiya
2026-08-17 17:19:49
6
Itz Ahmad Ibn Yahaya :
Ma’anarsa:...da inuwoyinsu suna yin sujada ga Allah da safe da yamma.”
Saboda haka, inuwa ce. ✅
2026-08-18 07:52:55
7
L.wamba :
lokacine amsar dan kaduna Maradi niger
2026-08-17 22:51:32
1
Abdul AJ :
Wannan lokaci neh 👍 from sokoto
2026-08-17 18:56:57
3
hakeem :
Rana ce wlh😅 daga kano
2026-08-18 22:55:18
1
user6094835458181 :
assalamualaikum Malan barka da jumaa usman daga janhuria niger jaha agadas
2026-08-21 20:10:49
1
belly 💕💯 :
duniya
2026-08-17 17:29:56
0
dangande :
Ruwa Acikin Suratul Anbiya
Sokoto
2026-08-17 18:44:05
1
Rayyanu umar :
Ruwa ne
Daga kano
2026-08-20 21:05:14
1
TikTok_001 :
na fada Kuma daidaine ina jiran kyautata amsar itace( zamani )haka allah ya ce
2026-08-18 21:03:59
0
[a][u][w][a][l][a][l][i][y][u] :
gaskiyane wannan Dan Kaduna Allah yasamudace 👏
2026-08-17 17:27:54
1
Waziri👍🇳🇬 :
lokaci from kano state
2026-08-17 22:30:35
1
sumayya Muhammad :
rauwa da mutuwa duk suna hannun Allah
2026-08-17 20:14:08
0
Young Professor (ICT) :
Ruwa
Kaduna State
2026-08-18 16:59:15
1
S.kabawa_jr :
Lokaci from Kano
2026-08-17 19:07:32
0
Muhammad Isma'il Yahaya maikan :
ruhi
2026-08-17 18:36:17
1
baby kano :
rana ce alshamsu Kano
2026-08-17 20:14:58
0
𝙮𝙖𝙝𝙪𝙯𝙖𝙨𝙖𝙡𝙞𝙝𝙪001 :
ruhi
2026-08-17 21:02:53
1
AL Quran_القرآن الكريم 🌍 :
time,from Kano state
2026-08-17 20:19:15
3
MAHER ARABIAN :
time, from plateau state
2026-08-17 19:58:49
2
Rainon Kaka💖🥀 :
Amsa: GIRGIJE ☁️Saboda Allah Ya ambace shi yana tafiya a sama ba tare da qafafu ba - Surah An-Naml 27:88
daga hajar katsina
2026-08-18 16:36:57
3
hakeem :
Rana ce
﴿وَالشّمْسُتَجْرِي لِمُسْتَقَرٍّ لّهَا﴾
rana tana gudu zuwa ga matabbaciyarta.
📖 Suratul Yāsīn
2026-08-18 22:34:28
2
ske kwaro0236 :
rana da wata manah from jigawa
2026-08-18 08:05:54
1
To see more videos from user @dan_kaduna, please go to the Tikwm
homepage.