@tasiu_sd_mazari_tachson: Don Allah Maza in baku da kudin aure Kuna hakura mana ai ba dole ba ne Wannan yarinyar ta Auri Wani mugun ji yadda ya Mai da ta kamar tsohuwa Amma da iyayen ta suka gaji suka karbo Yar su Kalli yadda tayi kamar anyi Customizing din ta yaseen. .@Fulani🦋🕊️ @RR_PRODUCTION @zulaihatibrahimdanlami

TASIU SD MAZARI
TASIU SD MAZARI
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 17 August 2026 18:10:02 GMT
48343
1824
341
495

Music

Download

Comments

zainabmohammad487
Zee beauty❤️🤍❤️🌸 :
Ai wlh aure kawai dan ance ibada ne ama wlh babu dadi akwai wahala da cin mutunci a ciki kuma abu bu wa dayawa kana ji kana gani zaka rasa
2026-08-17 23:12:43
225
antynsu3
Antynsu :
nifa tsabar rama har haƙorina sukayi zaƙo zaƙo amma yanzu nayi bul bul abina🥰🥰
2026-08-18 00:26:09
40
aishaisah82
Natasha :
Ni wlh babata tana ganina ta fashe da kuka tsabar zafgewar dataga nayi Allah ya shiga lamarin ya zaba mana abinda yafi zama Alkairi
2026-08-17 21:01:16
22
ms.fidara
Ms. jannat :
Wani lokaci haqura da auren shi yafi fa for Ur mental health and well-being
2026-08-18 10:46:30
43
sumaiya.lawal
Mrs Ismail :
mudai alhamdulillah Allah kacigaba da zaunar damu a gidan mazajanmu lafiya Allah kabasu abinda zasu kula damu har karshin rayuwa🙏
2026-08-18 10:51:26
19
claybymee202
claybymee202 :
Tabbas Ansha ibada Allah ya bada lada ya Kawo nagari
2026-08-18 10:08:16
35
matarlove
ummu Ai,sar 💕💫 :
ai bautar Allah ne kuma ba inda akace za, a samu aljjana da sauki, Allah mudai kabarmu agidan aure kuma ya Allah kaksahemu cikin sauki agidan aure
2026-08-18 05:14:31
9
official_mamanhafsa
official_maman_hafsa :
ALLAH sarki kowa dairin tashi jarrabawar Amma mukande Alhamdullulah
2026-09-10 10:53:52
1
shagwabagurl
yar dagwas😘🦋💙 :
Muda bamuyi auren ba kuna bamu tsoro wlh 🥹
2026-08-19 11:27:23
6
sew.side
Kaduna Balloonist & Sewist :
Women love yourselves o! Be financially independent!!! Put yourselves first always…
2026-08-18 09:28:39
9
jameelarh25
Veils by jameey :
Wlh babu Wanda xe tsorata ni xanyi aure kuma xandace biizinillah🥰
2026-09-01 21:08:21
6
deeqsirh
Abu Bakr Assidiq :
Masha Allah acigaba a zawarci yafi miki
2026-08-18 08:48:39
16
battul09
🥀🤍BARTUL🤍🥀 :
idan akai dace akwai dadi idan Kuma ba ayi da ceba zama gida yafi shi dadi 😢
2026-08-18 13:48:34
21
hgmcollection01
H.G.M COLLECTION :
jama'a karku tsorata sauran bayin Allahn da basuyi aure ba ba duka aka taru aka zama Daya ba mude Alhamdulillahi sune zabinmu ever&ever till Jannah in sha Allah
2026-09-03 20:28:41
1
yarjigawagida
baiwar allah :
hmmmm haka gidan aure yake inbakayi sa ar miji ba allah yasa mudace
2026-08-17 22:15:05
6
husnamkabir
Auta’s Collection ⫷⭕❥⫸ :
Tab zulai Kenan 😂 Allah dai ya nagartar mana da mazajen mu yasa suji tausayin mu şu kyautata mana
2026-08-17 23:47:26
7
pheena02
pheena🥰 :
Tabbas aure ibadane 🥺hmmmmm wlh aure akwai wahala
2026-08-18 11:08:19
5
kyaincense1
kyaincense1 :
Subahanallah sannu
2026-09-07 12:22:14
1
aisha_incense_collection
Aisha incense collection :
Mukuma Wlh munfi jidadi gida aure fa
2026-08-18 12:50:10
2
azmah283
azmah283 :
uhmmm rayuwa kenan Allah ya Kara mana hakurin zaman gidan aurenmu da Imani😭
2026-08-18 19:29:18
1
shehutsafe01
user :
baiwar Allah
2026-08-28 16:38:20
1
deejahmakeover
deejahmakeover :
🥹😩😩Mukam kuna bamu tsoro a auren nan 😩😭yah Allah kahadamu da nagari 😩🙏🏻
2026-08-18 12:10:13
3
aminaabubakar812
meenat :
gaskiya anyi zaman ibada Allah ya kawo nagari sis
2026-08-18 16:43:22
4
barrat08
Barrat saraki :
gaskiya ansha gwagwarmaya,yah Allah ka shiga lamuranmu yah rabb
2026-08-19 14:55:30
1
haidar_aliyuu
𝐘𝐚𝐲𝐚 𝐇𝐚𝐢𝐝𝐚𝐫 :
Gaskiya aure bai karbeki ba🥺
2026-09-09 17:59:29
4
To see more videos from user @tasiu_sd_mazari_tachson, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About