@sophy_a_china: Wannan promo ne da mukayi na umrah maulud Amma Yanxu Wannan package din ya kare, sai na Ramadan promo 3.6 zakayi deposit na 1.5m domin ka samu slot din, Idan kana son Wannan promo din Ramadan din ka mana mgn a layikanda suke akan Wannan account din mungode🙏🏼
sophy_a_china🇨🇳
Region: SA
Tuesday 18 August 2026 07:54:34 GMT
Music
Download
Comments
Ashnerh aleeyou😍❤️ :
Pls ki rage ihun nan
2026-08-18 08:25:14
112
Haj Rahama :
Dan Allah da gsk ne 1.850
2026-08-18 08:37:29
33
Namakkah homes🏠 :
wlh nayi ta yimiki magana ta whatsapp baki ansani da yan kuddina inaso in biya
2026-08-18 13:13:29
13
Rahma marafa ⫷⭕❥⫸ :
Alkiswa a 1.850 gaskiya yayi sosai
2026-08-18 08:02:21
31
Ummu Khadeejah's Gallery :
Alkiswa Kam I love this hotel gashi ba nisa d haram🥰
2026-08-18 14:06:35
14
Alh Faisal Ibrahim :
wlh nataba sauka a wajen yanada kyau sosai ba laifi ubangiji Allah ya mai mai ta mana
2026-08-18 09:06:49
21
mom intee :
Allah kabani kudi na biya umarar nan🥺
2026-08-18 08:23:39
7
Dan uwan kudi :
har yanzu ana promo
2026-09-15 16:54:11
1
Abdul Jigawa :
first comment Sophy Allah yasaki a Aljanna tare Da iyayenki Allah yasa kigama lafiya
2026-08-18 08:01:01
9
Ishak💯💘 umar💯❤ :
nima nan nabiya
2026-09-15 19:19:50
1
hafsat :
Allah ya dafamaki🥺asauko da umra rugurugu
2026-08-18 10:12:14
9
Junaidu khamis :
Ni wlh wannna ehun naki ne banaso 😭😭
2026-08-19 12:19:35
1
Ibrahim yunusa💪☪️🇳🇬🇮🇷🇵🇸 :
free Palestine inshallah 🇵🇸🇵🇸🥰 6
2026-08-18 09:23:30
1
official_kkr :
in Allah ya yarda sai na je this year
2026-09-15 11:33:14
1
Sandy Queen💅 :
sai yaushe zaki sakeyin wani promo na 1.850?
2026-08-18 14:45:52
8
humaira auta🧸🎈❤️🫶🦋 :
Allah kanuna mun ranar da zamu kai iyayenmu
2026-08-18 08:00:34
6
Sulaiman :
Aslm
2026-08-18 18:54:54
1
easy medicine store :
dm
2026-08-19 07:41:23
1
maiakwai abdullahi :
masah Allah
2026-08-18 17:34:53
3
HENNA BY YAR MAMA K T G AZAR🌿 :
Please how much
2026-09-15 18:05:53
1
Triple I Travel & Tours Ltd :
What’s ur contact
2026-08-19 14:08:00
2
audacity_903 :
My hotel last fasting
2026-08-18 15:50:24
4
R_🦋 :
Sati nawa ake a 1.850
2026-09-15 15:05:33
1
tma :
interested
2026-08-18 12:56:42
2
DAN AREWA AKURMI KUKAN KURCIYA :
madallah dai munatare insha'Allah ❤️🥰❤️🥰
2026-08-19 11:06:34
2
To see more videos from user @sophy_a_china, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.