allah yaqara miki ilmi mai amfani yabaki miji nagari yar uwa🥰
2026-08-18 12:06:40
11
@Baba sad1q 6060 :
Amn y Allah yasa mu dace duniya da lahira
2026-08-19 11:41:48
9
توفيقSuccess✨📿 :
Maaaashaaa Allah
May Allah increase you in knowledge ❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
2026-08-20 12:57:46
2
Muhammad Ibrahim daddy :
Ameen ya haiyu ya kaiyyumu malamata 😊😊🤗🤗🫂🥰
2026-08-18 09:34:04
8
Ali 105 :
masha Allah, Allah yakarawa rayuwarki albarka
2026-08-19 16:35:54
2
Adam usman Sharif :
Masha Allah ' Allah kabamu ikon fin karfi zuciyar mu ameen
2026-08-20 09:06:03
3
Danmallam palm oil :
kinci sunanki sister,allah tabbatar da ke akan Imani da ayyukan alkhairi 🙏
2026-08-18 15:17:51
7
Abdulwahab Ishaq :
Allah saka miki da alkhairi
2026-08-26 11:52:33
1
MgAbubakar340 :
𝘼𝙡𝙡𝙖𝙝 𝙮𝙖 𝙢𝙞𝙠𝙞 albarka
2026-08-18 14:41:16
1
umarfarouq683 :
Allah ya saka da alkairi
2026-08-20 08:07:17
2
Saidu Sulaiman :
malama Ummil khairi Don kisa mai Gidana cikin Adduar za,Ayi masa Aiki Gobe insha Allàhu kisa shi cikin Adduar don Allah nagade malama Ummil khairi Yar Albàrka kenan
2026-09-11 05:38:54
0
🎬 𝐍𝐨𝐨𝐫 𝐃𝐫𝐚𝐦𝐚 𝐓𝐕 📺 :
Masha'Allah dear 💙 muna godiya
2026-08-18 17:36:54
2
💥 MEKARATU 💥 :
Ameen yarabbi 🤲 Allah yasaka da alkairi mlm kairat
2026-08-19 18:50:33
2
abadulikader assuman :
S ❤️. A. W
2026-08-28 22:40:35
1
@El_Farouq :
Allah Yamiki Albarka ❤️
2026-08-19 05:23:55
0
Mujahiddeen MJ :
Ma sha Allah Allah ya saka da alheri
2026-08-20 16:06:29
1
shuwaboyontop :
masha allah allah yabaki miji nagari
2026-08-19 10:22:51
0
Mohammed mujittaba :
Allah sarki wannan ittace uwataghari
2026-08-25 14:23:24
1
sulaiman mainasara :
Sallalahu Alaihi wassalam
2026-08-29 08:56:57
1
user3160218340402 :
Ameen,Aheebbuki ya akhtii
2026-08-23 22:16:05
1
shehu sty :
allah ubangiji yasakamiki da alkhairi wlh i love your content i swear to God
2026-08-18 13:34:32
2
Çoach Muhammad FX📊💲💸 :
Masha Allah ga Ilimi ga Hankali ga nutsuwa gq kyau Kice Alhmdllh Allah ya qara Mana Basira da Fahimta Baki daya Ameen 🤲🤲
2026-08-20 05:35:07
2
jidderh :
Amin ya rabee my love ❤️
2026-08-18 20:18:35
2
zouba houseini sidi :
macha allah Allahu Akbar macha allah fatan alheri izuwa gareki Allah ubangiji ya kara ilimi da basira mai albarka wanda zatayi sanadiyar chigarki aljanna ameen summah ameen kuma ina rokon Allah ubangiji ya bani mace kamar ki rayuwa ta gaskiya fadakarwar ki ta burge ni sosai Allah ubangiji ya bawa kowa mace mai addini mai ilimi mai tsoron Allah mai jin kai mace mai taimako mai yawaita sallah Amin amen Allah kahada'mu da masoyan mu aljanna ameen summah ameen
2026-08-18 16:17:35
2
saniBanki :
♥️صل الله عليه وسلم💯💯
2026-08-18 09:48:32
3
To see more videos from user @khairat197, please go to the Tikwm
homepage.