@unified_tv_hausa: Post 28: RA'AYINA Awannan zangon na RA'AYINA mun garzaya kasuwar farm center dake jihar kano domin tattauna Kalubalen rayuwa da kuma jin ra'ayoyin su game da zamantakewa tsakanin mata da maza a SOYAYYA🤭 #raayina #farmcenterkano #unifiedtv #soyyaya #tiktokhausa