@ummutareeqskitchen: kankarar nono 😋 🍭🍭 yogurt Ice Candy 🍦🥛 A wannan lokaci da ake zafi, muna buƙatar abubuwa masu sanyaya makoshi. 😍 Kuma a dai-dai lokacin da yara suke gida suna hutu, suna buƙatar abubuwan ƙwalƙwalashe. Yana da kyau mu riƙa yi wa yaranmu a gida, ba tare da sun ishe mu da “bani, bani” ba. 😂❤️ Insha Allah, idan kuna biye da ni, zan kawo muku su kala-kala. 😍 Kada ku manta da Like, Comment & Share ❤️ #YogurtIceCandy #KidsSnacks #arewa__tiktok #SummerTreats #UmmuTareeqsKitchen

ummutareeq'skitchen
ummutareeq'skitchen
Open In TikTok:
Region: EG
Tuesday 18 August 2026 13:51:57 GMT
1855
119
10
7

Music

Download

Comments

girly__essentiallss
girly__essentiallss :
Yummyy
2026-08-18 14:21:06
0
khadijabintumuhammad
Bintu abyha :
تسلم أيدك حببتي🥰❤️
2026-08-20 14:47:15
1
islamicreminder901
Torankawa reminder :
Barka
2026-08-22 22:20:51
0
beauty_vibes43
Beauty vibes 04💕 :
🥰
2026-08-19 06:27:14
0
cookwithdee___
cookwithdee___ :
❤️❤️❤️
2026-08-18 14:29:11
0
beautys__cuisine4
beauty’s__cuisine :
❤️
2026-08-18 16:31:25
0
To see more videos from user @ummutareeqskitchen, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About