@laina.27: YAYY HAPPY TUESDAY! 🤸🏻‍♀️🥳🤗💝✌🏻 #influencer #fit #foryourpage #fypシ #fyp

alaina!
alaina!
Open In TikTok:
Region: US
Tuesday 18 August 2026 14:10:38 GMT
22024
2597
18
115

Music

Download

Comments

oletsdoit
THE GIRL IN DA BACK 😂😂💀💀💀 :
cute fitttt girlie! may i venmo you pls 💕
2026-08-20 02:12:25
1
ticktockytay
ticktockytay :
Oh my god you are literally perfect
2026-08-19 22:18:51
1
macee.is.da.goat67
🦄. :
GENUINELY HOW ARE YOU SO PRETTY?
2026-08-18 14:16:02
2
wes_express
Wes Express :
she bad
2026-08-19 16:57:47
3
haley.daily6
H🤍 :
Oh to look like you
2026-08-19 01:08:57
1
ava31436
Ava :
Where did you get your shirt? I’ve been looking for one like that.
2026-08-18 21:12:40
1
easyaf4you
sj™️ :
wait hi u fine
2026-08-20 21:51:49
0
To see more videos from user @laina.27, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos

WANI LOKACIN SAI ANBAR FILIN YAKI AKE CIN NASARA  Idan ka kai shekaru 25, zuwa 30, ko fiye da haka kuma rayuwarka ta ƙi motsawa, kullum kanata fafutuka kafadi can katashi Nan Amma Allah baisa anyi nasara ba to gawata shawara dazan baka Mai Muhimmanci. Bar gidan mahaifanka!  Bar unguwar da ka tashi!  Bar danginka!   ka tafi wani sabon wuri domin Gina Sabuwar rayuwa.  A wannan sabon wuri za ka fara daga tushe za ka koyi yadda ake dogaro da kai, Za ka fahimci darajar kanka da yadda duniya ke aiki. Zaka gina sabbin alaƙa (Connections) Waɗanda zasu Kara maka kwarin gwiwa, babu tunanin wane yanajin haushi na ko wane yahanani jari kokuma wacce tana yimin hassada!  Kasani mutanen kirki suna da daraja fiye da kuɗi, kada ka gina kanka da munafurci, ka gina kanka a kan gaskiya, mutunci da amana. Dalilin da yasa nabaka wannan shawarar itace Kowa yana da lokaci, kaima yanzu Lokacin ka ne. Idan ka bari ka kai 35-40 years a wannan hali ƙasusuwanka sun fara laushi sannan wasu damarmakin za su yi maka nisa. Ɗan Adam baya samun cikakken kuzari sai idan ya yi nesa da harshen da ya saba yi masa dariya,  Sai a lokacin zaka gane Dalilin da yasa Mai kuɗin Afirka Aliko Dan-Gote yabar Garinsa Kano kuma Yabar Mahaifiyarsa Mariya Sunusi ɗantata, kuma Yabar danginsa Alasawa Masu tarin dukiya ya tafi Lagos don gina kansa. Kamar yadda Ibn Khaldun ya ce “Rayuwa tana canjawa daga wuri zuwa wuri
WANI LOKACIN SAI ANBAR FILIN YAKI AKE CIN NASARA Idan ka kai shekaru 25, zuwa 30, ko fiye da haka kuma rayuwarka ta ƙi motsawa, kullum kanata fafutuka kafadi can katashi Nan Amma Allah baisa anyi nasara ba to gawata shawara dazan baka Mai Muhimmanci. Bar gidan mahaifanka! Bar unguwar da ka tashi! Bar danginka! ka tafi wani sabon wuri domin Gina Sabuwar rayuwa. A wannan sabon wuri za ka fara daga tushe za ka koyi yadda ake dogaro da kai, Za ka fahimci darajar kanka da yadda duniya ke aiki. Zaka gina sabbin alaƙa (Connections) Waɗanda zasu Kara maka kwarin gwiwa, babu tunanin wane yanajin haushi na ko wane yahanani jari kokuma wacce tana yimin hassada! Kasani mutanen kirki suna da daraja fiye da kuɗi, kada ka gina kanka da munafurci, ka gina kanka a kan gaskiya, mutunci da amana. Dalilin da yasa nabaka wannan shawarar itace Kowa yana da lokaci, kaima yanzu Lokacin ka ne. Idan ka bari ka kai 35-40 years a wannan hali ƙasusuwanka sun fara laushi sannan wasu damarmakin za su yi maka nisa. Ɗan Adam baya samun cikakken kuzari sai idan ya yi nesa da harshen da ya saba yi masa dariya, Sai a lokacin zaka gane Dalilin da yasa Mai kuɗin Afirka Aliko Dan-Gote yabar Garinsa Kano kuma Yabar Mahaifiyarsa Mariya Sunusi ɗantata, kuma Yabar danginsa Alasawa Masu tarin dukiya ya tafi Lagos don gina kansa. Kamar yadda Ibn Khaldun ya ce “Rayuwa tana canjawa daga wuri zuwa wuri" wanda ya tsaya a wuri ɗaya, zai tsaya da cigaba” Kaje ka yi faɗa da rayuwarka a wajen da babu wanda ya san ka, Ka yi aikin da baka taɓa tunanin zaka iya yi ba. Ka wanke mota, ka share titi, ka ɗauki kaya (dako), ka zauna a kasuwa duk saboda makomar da kake so ka zama. “Man is condemned to be free.” Inji – Jean-Paul Sartre (Mutum an haife shi ne da alhakin zabar makomarsa.) Duniya ba ta tausayawa malalata, amma tana daraja masu ƙoƙari. Idan ka nace, ka jajirce, kuma ka kasance mai gaskiya da hakuri, bayan shekaru uku zaka duba baya ka gane cewa wannan mataki ɗaya da ka ɗauka ne ya bude maka ƙofofin da ka dade kana mafarkin samu. Kada ka bar jin tsoron rashi ko kadaici ya hana ka fuskantar goben ka. Tsuntsu baya girma har sai ya bar gidan da aka haife shi. Kaima Ka tashi ka fita, domin mafita bata cikin jin daɗin gida, tana can wajen da baka saba ba. The cave you fear to enter holds the treasure you seek.” Inji – Joseph Campbell (Ramin da kake tsoron shiga, shine ke ɗauke da dukiyar da kake nema.) Dayawan mutane sunfi aiki tukuru idan suka fita waje, saboda babu wanda ya sansu. Babu ido, babu tsoron abin da za a faɗa watakila kaima ka kasance kamar su. MUNA DA LITTATTAFAI NA BUNƘASA TUNANI DA CIMMA NASARA Wataƙila kana mamakin me yasa wasu matasan suke samun nasara cikin sauri, yayin da wasu kuma suke ji kamar sun tsaya wuri ɗaya? Sirrin ba komai bane illa Hanyar Tunaninsu (Mindset). Idan kana son ka fito daga tsoro, fargaba, da rashin tabbas, ka zama matashi mai ƙarfin gwiwa, hangen nesa, da juriya. wannan garabasar taka ce! Waɗannan Littattafan Za Su Koya Maka Bunƙasa Tunani ta yadda zaka canza tunaninka daga na kasawa zuwa na samun nasara. Gano Siffofinka Hanyoyin gano baiwar da Allah ya yi maka da yadda zaka yi amfana da ita. Yakar Kasala da dabaru masu sauƙi na cigaba da kuma amfani da lokaci. "Tunaninka shi ne makaminka na farko. Idan ka gyara shi, ka gyara rayuwarka." Waɗannan Littattafan suna Da Sauƙin Karantawa Ba turanci bane, an rubuta su ne da Hausa ta zamani. Kada ka bari gobe ta same ka a inda yau ta barka. Saka hannun jari a cikin tunaninka yanzu, domin shi ne jari mafi amfani. Ka duba profile dina akwai Whatsapp Number na kamin magana domin mallaka a farashi mai Sauƙi. 1. Ilimin Rayuwa 2. Menene Burin ka a Rayuwa 3. Matsalolin Matasa da Mafita 4. Kasuwanci da abinda ya Kunsa 5. Dark Psychology 6. Ilimin Nazarin Halayyar Dan Adam 7. Hikimar Mu'amala da Yanayin Zuciya 8. Jagoran Ilimin Tallace-tallace 9. Tsarin Cimma Nasara 10. Sirrin Masu Introvert 11. Kaifin Tunani 12. Tunanin ka Kamannin ka 13. Tasirin Soyayya #arewa__tiktok #hausatiktok #foryoupage #LifeHack #motivation

About